🎬 Hausa Series Fim

LABARINA SEASON 7 EPISODE 3 YABAYYANA TADDA FURASDO YAKESHIGA GIDAN SU SUMAYYA YAYI WALAKAN… Karinbayani

LABARINA SEASON 7 EPISODE 3 YABAYYANA TADDA FURASDO YAKESHIGA GIDAN SU SUMAYYA YAYI WALAKAN... Karinbayani

LABARINA SEASON 7 EPISODE 3 YABAYYANA TADDA FURASDO YAKESHIGA GIDAN SU SUMAYYA YAYI WALAKAN… Karinbayani

LABARINA SEASON 7 EPISODE 3 YABAYYANA TADDA FURASDO YAKESHIGA GIDAN SU SUMAYYA YAYI WALAKAN… Karinbayani

Shirin labarina yanabirge mutanedayawa saidai wannan lokacin qnsamu tsokaci dagawajan masoyansa.

Dalilindayasa basujidadinsaba saboda sagoda raba gardama wandashi jaruminda akasaka baicancantaba awajan masoyahirinna labarina.

Allah yasamudace.

Karanta wannan labarin dakekasa dansamun magani👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Yar Uwa Ga Hadin Da Zakiyi Domin Magance Matsalar Jin Zafi Yayin Saduwa Da Mai Gida

Yanayi yana faruwa wanda mace zata kasance tana jin zafi a lokacin da ake saduwa (jima’i) da ita.

Hakan yana samuwa ne sakamakon wasu cututtuka da suke damun mace, wanda asalin su suna da asali da tarihin cuta ta dangi, ko kuma cutar dake kama mutum bisa dalilin yanayi na muhalli.

Wani lokacin kuma yanayin abinci da mace take ci, suna da tushe wajen sa mace taji zafi lokacin da Mijinta yake kwanciya da ita.

Sabida haka, akwai hanyoyi daban daban, wadanda mace zata bi domin magance wannan matsalar.

Wannan wani hadi ne da ake yi don magance zafin saduwa ko
rashin sha’awa ko daukewar ni’ima.

Abubuwan da Mace zata nema domin hada wannan maganin sune kamar haka.

(1) – Garin Habba

(2) – Garin Ridi

(3) – Garin Raihan

(4) – Dabino

Bayan kin samo wadannan abubuwan da yadda zakiyi hadin maganin da kuma yadda zaku sha akan ka’ida.

Za’a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya, a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.

Allah ya bada sa’a ya wuce gaba.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na.

Kucigaba da kasancewa taredamu akodayaushe dominsamun ingantattun magungunan gargajiya hardama sauran labaran duniya akai akai munagodiya dasauraranmu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button