🎬 Hausa Series Fim

Shirin Labarina season 7 episode 1 original yabayyana

Labarina shiri ne mai dogon zango da ke karkashin masana’atar Kannywood wanda kuma ya samu karbuwa sosai a wajen mutane wanda tashar “Saira Moviews” dake kan manhajar Youtube ke haskawa a duk bayan sati daya.

Danda ake sanyawa ranar juma’a da misalin karfe takwas tun daga zango na farko har zuwa zango na hudu.

Labarina wanda a yanzu dai babu jarumi Nuhu Abdullahi wanda ake kira da suna Mahmud a cikin wannan shirin yayin da ita kuma Nafisa Abdullahi ake kiranta da summaya wanda sun taka rawar gani sosai a cikin wannan shiri.

Ga shirin Labarin a season 6 episode 14 a kasa domin ku kalla.
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Munagodiya dasauraranmu dakuke akodayaushe dominsamun ingantattun magungunan gargajiya hardama sauran labaran duniya akai akai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button