📻 Labaran Hausa🏥 Magunguna

Tofa Saurayina ya biyamin hajji – cewar wata matar aure

Tofa Saurayina ya biyamin hajji – cewar wata matar aure

Tofa Saurayina ya biyamin hajji – cewar wata matar aure

A duniya nan idan kaji wani labari wallahi sai abun ya baka makami a wajen karatun wata Malama tana bada labarin cewa suna aikin hajji daidai harami sai taji wasu mata suna fira irin yadda suke wannan hirar a gaban harami bataji kunyar furtawa malamar tace ita kuma bataji kunyar yuwa ta kalle su ba to ga yadda labarin ya kasance.

“Kun san wanda ya biyamin makkah kuwa sai kawayenta sukace eh mana mijinki ne, sai tace a’a wallahi saurayina ne ya biyamin. Sai kawayen nata sunka saurayi kuma to me kika cewa mijinki sai tace wai banzan kuji fah.

“Ce masa nayi wajen aikinmu anka bani kuma ina gayamuku yanzu haka tare da shi munka zo idan mun tashi zamu je dubai zamu je ina ta riƙa lissafawa sai kawayenta suka taɓata sunka ji ana kallonki.

Sai tace ke dan Allah kyale muna fukai kowa yaji da kanshi, kowa ba abunda yakeyi kenan ba ni ina ruwana inji matar aure.”

Malamar mai bada Wannan labari tace domin tana daga cikin masu kallonta ta juyo inda kawayenta tace kunsan wani abu nifa bana iya juriya sai na cewa matar nan wani abu, kawayenta sunka ce kedai karan baninki yayi yawa wata rana sai andoke ki.

Ga yadda tattaunawar wannan mata da Malama.

“Malama assalamu sai suka amsa baiwar Allah baki gane ni ba, sai tace taya zan gane ki irin an wulakanta nan nice da kike bayanin nan nake kallonki kice a kyale muna fukai ai nice , tace Allah sarki ko nan ma biyoni kin kayi tace sai mutafi kenan sai malama tace a’a ni ba binki zanyi ba malam tace baiwar Allah nasiha zanyi miki.

Nasan duk abinda zan gayamiki ba wai baki sani ba tunatar da ke zanyi kiji tsoron Allah ..

Na farko dai kin saɓawa Allah s.w.t kina soyayya da wani saɓanin mijinki har kika iya keto wata kasa da wani wanda ba muharaminki ba kikayiwa mijinki karya a wajen aikinku aka baki kujera.

Malama ta kara da cewa Sa’a nan bayan nan zaku wuce wasu kasashe kuyi badala nice baiwar Allah kiji tsoron Allah , nace kin sani ko daga nan zaki koma ƙasar ki ko a’a nace Allah kadai ya sani idan kinka mutu a haka baki tuba ga Allah ba kesan makomarki nace na barki lafiya inji Malama”

Munafukai dai a dai ji da shi wallahi ta hau fada ta abu nan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button