🏥 Magunguna

Maganin da idan kasha zaka dade kana jima’i baka kawo ba duk tsananin sanyin ka.

Indai baka dadewa kana jima’i to wannan bayanin hadin maganin naka ne,dakai ake wanda baya iya biyawa iyalin sa bukatar jima’i,wani ko minti 3 baya iyawa wanda ta hakan ba yadda zaai ka biyawa matarka bukata.

Wani baya dogon zango kuma sai kaga matan sa sunkai 3 wani ma 4 kuma koda daya a ciki baya iya gamsarwa,ta hakan dole wani yake rabuwa da matar sa ba tare da yana so ba,ko a rika samun sabani a zamantakewar aure,wanda hakan abu ne mara dadi.

Saboda haka insha Allah kazo inda ya dace Drmaijalalaini zaiyi bayani akan maganin da zaa hada insha Allah ko karancin maniyy ko rashin shaawa ko wanda idan yana jima’i gaban sa yake kwanciya ko idan ka kawo kana da dogon lokaci kafin gaban naka ya sake tashi wato kana da long refactory time insha Allah kayi wannan hadin.

Sannan wannan hadin wanda bashi da aure baa yarda yayi amfani dashi ba,saboda zai rasa inda zai saka abunsa saboda haka a kiyaye hadin na masu Aure ne,kuma mqra Aure idan yayi yasha shi da Allah.

Abin zaa nema sune kamar haka:

1. Kwai danye

2. Zuma

3. Lemon tsami

Yadda zaa hada:

Da farko zaka samu kwai danye guda 1 a fasha shi a zuba a cikin kofi sai a kawo zuma chokali 1 a zuba a ciki a kawo lemon tsami daya a raba shi gida 4 a dau kashi daya a matsa a ciki a zuya sosai a shanye wannan hadin awa daya ko minti 40 kafin aje wajen iyali zaka bada labari insha Allah.

Allah yasa mudace ameee summa ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button