🏥 Magunguna

Yadda zaku magance wasu bubuwan da suke hana jin dadi a lokacin jima’i wanda ba kowane ya sani ba

Da yawa akwai wanda suke yin aure amma sai suce tunda sukai auren basu san dadin da ake cewa ana ji ba a yayin saduwa, wasu ma har mamaki suke na cewa ana jin dadi.

Wani kuma dadin da yake ji guda daya ne shine lokacin da zaiyi inzali, amma banda wannan zaice baya jin komai a lokacin da ake fafatawa.

A yanzu dai mun kawo muku cikekkiyar bidiyon yadda zakuji bayanin abubuwan da suke hana jin dadin jima’in domin ku magance matsalar.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Akwai abubuwa da dama da suke jawo wannan Matsala ku saurari bayanin.

Hanyoyin guda 5 da mai saurin inzali zai bi domin ganin ya magance matsalar

Maigida bai kamata ka fara tunanin biyan bukatarka ba kafin ta iyalinka, ka sani wannan iyalinka ce biya mata bukata wajibi ne a kanka, ba wace ka daukoce domin zina ba.

Wannan tunanin zaisa nan da nan kayi saurin kawowa kafin ita, galibi wannan tafi faruwa ga auren fari wajen maza tare da rashin samun wannan ilimin.

To wannan damuwar takan taru a zuciyar matarka har ya zamana bata iya kawowa, sai tayi ta haihuwa ba tare dajin dadin saduwar ba.

Hakanan dadewa ba’a sadu ba yakan janyo wannan matsalar ta saurin kawowa, hanyoyin magance wannan babbar matsala sune kamar haka.

(1) – Kayi kokarin shafa gabanka in kaji zaka kawo sai ka bari, ka sakeyi har kamar uku a kwana uku cikin mako guda.

(2) – Kanemi tsawaita lokacin kawowar, in kaji kafara sama sai ka zare sai hankalinka ya kwanta saika mayar, wannan yana da kyau sosai.

(3) – Idan sha’awarka ta fara sama sai kazaro ka wanke da ruwan sanyi ka share da tsumman da yasha ruwan sanyi, sannan ka mayar, amma ruwan ya zamana ba mai sanyi ne sosai wanda zai cutarka ba.

(4) – Idan iyalinka ce a kasa, tabbas akwai saurin kawowa da wuri sabida saurin zuwan jini gabanka, amma idan itace a sama bazaka sami wannan karfin ba.

(5) – Idan sha’awarka ta fara motsawa saika zarota, matar ka ta dora babban yatsarta a bisa kan gaban naka a kasa saita matse da dan karfi ta cigaba da matsewa, zaka danji zafi nan take sha’awar zata kintse idan an jima kadan saika mayar, to amma fa kasani duk bayanan kar kabari sai sha’awarka ta gama haduwa.

A wannan lokacin ba wani abu da zai iya taimakonka, wadannan hanyoyi sukan taimaka da kashi 95/100, sai yin amfani da maganin dagawar sha’awa wato (Prozac) likitoci sun sanshi, amma magungunan da ake yawan sayarwa gaskiya suna rage jin dadi.

Idan kai mai saurin kawowa ne kuma daka kawo gabanka zai kwanta to kada ka sauka kaci gaba da kokari, wannan yaukin ba zai jima ba zai daskare, hakan zai taimake ka ka sake mikewa ko kuwa ita uwargidan ta sami abin da take bukata.

Allah yasa mudace ameee summa ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button