Kalli video yadda za,acigabada haska Shirin labarina na wannan satin mezuwa ranar litinin.
Za,acigabada haska Shirin labarina kwanannan cikin yardar Allah, kumazakiji dadinsa fiyeda nabayama,
Karanta wannan labarin dakekasa๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป
Kalli yadda akakamata watamata tana lalatada kanin mijinta datsakar Rana acikin dakinta na,aure
Maigida bai kamata kafara tunanin biyan bukatarka ba kafin ta iyalinka, kasani wannan iyalinka ce biya mata bukata wajibi ne a kanka, ba wace ka daukoce domin zina ba, Wannan tunanin zaisa nan da nan kayi saurin kawowa kafin ita.
Galibi wannan tafi faruwa ga auren fari wajen maza tare da rashin samun wannan ilimin, to wannan damuwar takan taru a zuciyar matarka har ya zamana bata iya kawowa, sai tayi ta haihuwa ba
tare da jin dadin saduwar ba.
Hakanan dadewa baโa sadu ba yakan janyo wannan matsalar ta saurin kawowa.
Hanyoyin magance wannan babbar matsala su ne kamar haka:
(1) Kayi kokarin shafa gabanka in kaji zaka kawo sai ka bari, ka sakeyi har kamar sau uku a kwana uku cikin mako guda.
(2) Kanemi tsawaita lokacin kawowar in kaji kafara sama sai kazare sai hankalinka ya kwanta saika mayar, wannan yana da kyau sosai.
(3) Idan shaโawarka ta fara sama sai kazaro ka wanke da ruwan sanyi kashare da tsumman da ya sha ruwan sanyi, sannan ka mayar, amma ruwan ba mai sanyin kankara ba domin yakan cutar da mutum.
(4) Idan iyalinka ce a kasa tabbas akwai saurin kawowa da wuri saboda saurin zuwan jini gabanka, amma in itace a sama bazaka sami wannan karfin ba, amma shima da โyar matsala kamar yadda Ibn Qayyim ya fadi).
(5) Amfani da condom albashi a dan huda gaban yadda ruwanka zai fita, kana iya hada biyu in har kana jin susarta.
(6) Idan shaโawarka tafara motsawa saika zarota, matarka tadora babban yatsarta a bisa kan tabaryarka manuniyarta a qasa saita matse da dan karfi ta ci gaba da matsewa, zaka danji zafi, nan take shaโawar za ta kintse, dan anjima kadan saika mayar, to amma fa kasani duk bayanan kar kabari sai shaโawarka tagama haduwa.
Awannan lokacin ba wani abu da zai iya taimakonka, wadannan hanyoyi sukan taimaka da kashi 95/100, sai yin amfani da maganin dagawar shaโawa wato (Prozac) likitoci sun sanshi, amma magungunan da ake yawan sayarwar nan gaskiya suna rage jin dadi.
Idan kai mai saurin kawowa ne, kuma daka kawo gabanka zai kwanta (sabo da irinka kenan), to kada kasauka, kaci gaba da qoqari, wannan yauqin ba zai jima ba zai daskare, hakan zai taimake ka kasake mikewa ko kuwa ita uwargidan ta sami
abin da take bukata.
Allah yasamudace yabadasa,a