🏥 Magunguna

Kalar Azzakarin da mata suke so domin samun gamsuwa a lokacin jima’i

Kalar Azzakarin da mata suke so domin samun gamsuwa a lokacin jima’i

Kalar Azzakarin da mata suke so domin samun gamsuwa a lokacin jima’i

Mutane da dama suna damuwa akan girman Azzakari kowa akwai yadda yake so yaga Azzakarin sa yayi girman da jikin sa zaji cewa lallai yanzu ya gamsu cewa shi Namiji ne.

 

Akwai bincike da akai akan mata dama dam domin a gane wane kalar Azzakari ne suka fi samun gamsuwa dashi a lokacin jima’i,mqfi rinjaye matan abinda suka fadi shine sunfi son Azzakari wanda yake da kauri fiye da wanda yake da tsawo wajen samun gamsuwa.

Abin lura shine,zaka samu akwai maza wanda suke da Girman Azzakari t fannin tsawo amma bashi da kauri,to irin wannan baya cika gaban mace,su kuma sunfi son wanda zai cika gaban nasu sosai domin shine zai iya tabo musu indai sukq fi jin dadi da ake kirq da (G-SPOT) makurar dadin jimai na mace kenan.

 

Sannan ga bayani yanayin yadda Azzakarin maza yake

 

Amma a zahiri ba haka abun yake ba,kowa akwai yanayin halittar da Allah yayi masa,wani tasa babba wani karami koma koda ya zama bata da girma hakan baya nufin zaka ka iya gamsar da mace bane.

 

Domin bincike abinda yace shine Azzakarin mutum madaidaici shine inci biyar da digo daaya 5.1 inches)ko kuma inci biyar da digo biyar (5.5 inches) idan ya mike kenan.

Sannan idan ya kwanta suka ce ana so yakai inci uku da digo shida (3.6 inches) idan babu shaawa ya kwanta kenan haka suka ce madaidaicin Azzakari ya kamata ya kasance.

Akwai wanda nasu ya haura wannan adadin wani zaikai inci 8 wani 7 to duka wannan ba wani abu bane halitta ne,amma idan Azzakarin ka yayi kasa da yadda aka fada to akwai abin dubawa a ciki shima kuma ya danganta.

 

Kuma yadda ake aunawa shine zaka samu tif abun awo na masu dinki shine yafi sauki sai ka auna dashi don gane yadda Azzakarin ka yake.

Insha Allah a bayani na gaba zamu kawo bayanin wanda suke da kankancewar gaba da yadda zasu nemi magani ko su hada domin samun waraka.

 

Allah yasa mu dace ameen summa ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button