Sahihin Maganin Ciwan Sanyi Na Mata Da Maza Da Ya Kamata Ku Sani.
Amma Akwai Alamomi Da Ya Kamata Da Ku Sani Kafin Yin Magani Da Zaku Kiyaye Kawunanku Daga Su.
ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI:
Jin Zafi Lokacin Jima’i
Kaikayin Gaba
Fitar farin ruwa agaba
Gushewar Shaawa
Warin GABA.
ALAMOMIN SANYI NA MAZA
Kankancewar Gaba
Saurin Inzali
Kaikayin Matse matsi
Kaikayin Gaba
Gushewar Shaawa
Da Sauransu.
ABINDA ZA’A NEMA
samu namijin goro guda 5
a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5
a samu tafarnuwa guda 3 ko
lemon tsami guda 1
Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su, Shikuma lemon tsamin a yanka shi a matsa Ruwan acikin tukunya Kuma ajefa bawon aciki a tafasa su duka, A tace kafin asha, a zuba zuma idan za’asha dan yayi dandano, Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2.
Insha Allahu zaa sami waraka.
Allah yasamudace Ameen summa Ameen 🤲.
Kucigaba da kasancewa taredamu akodayaushe dominsamun ingantattun magungunan gargajiya hardama sauran labaran duniya akai akai munagodiya dasauraranmu dakuke akodayaushe.