Advertisement
🏥 Magunguna

Qalu Innalillahi yanzu Allah Yayiwa Barayan Kano Alhaji Sarki Hamidu Bayero Rasuwa saka…

Allah Yaiwa Barayan Kano Alhaji Sarki Hamidu Bayero rasuwa Za’ayi jana’izarsa Gobe Asabar Da Ƙarfe 9 Na Safe A Fadar Me Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado.

Marigayin Yana Cikin Sababbin Hakiman Wanda Me Martaba Sarkin Ya Naɗa A Sati Biyun Da Suka Wuce.

Muna Addu’ar Allah Ya Jikansa Yaimasa Rahama Sannan Ya Gafarta Zunubansa Amin. Majiya; Daga Alhaza Yakasai, rahoto da tsara rahotan daga shafin EDUCATETIME.COM

KU KARANTA WANNAN:

Abubuwan Da Suke Janyo Jin Zafi Yayin Saduwa Da lyali Da Ya Kamata Ku Sani Domin Magance Matsalar.

Wannan jin zafi yayin saduwa kan haddasa sabani da matsalolin rayuwar aure..bayan jin zafi lokacin saduwa akan kurma sarmu zafi a zuci, wato rashin jin dadi saboda wannan matsalar ta rashin samin gamsasshiyar rayuwar aure.

Maza za su iya samun matsalar kamar yadda mata ma za su iya samu.

1. Bushewar gaba

Babban abinda ke kawo wannan matsalar ta jin zafi lokacin saduwa shi ne bushewar farji ko daukewar n’ima. Maganin wannan shi ne amfani da mayuka da za su sa wajen yayi danshi kafin sabuwar. Yawan shan ruwa da gabatar wasa shi ma ya Kan taimaka.

2.Saduwa bayan haihuwa

Saduwa bayan haihuwa ba tare da bayar da tazarar lokaci ba kan janyo wannan matsala

3.Sanyin Mahaifa ko Mafitsara

Kasancewar kwayar cuta a farji kan iya janyo sanyi na mahaifa Dana mafitsara wanda suna daga cikin abubuwan dake janyo jin zafi lokacin saduwa

4. Tunanin cewa za’aji zafin saduwa

tunkafin a sadu Tunanin cewa za a ji zafi lokacin saduwa (tun kafin a sadun) kan sa tsokar da ke sarrafa farji ta suke, hakan zai haddasa jin zafi yayin saduwa.

5. Matsaloli na cikin mahaifa

Matsalolin mahaifa irin su tsiro acikin mahaifa(fibroid) da da wasu matsaloli na mahaifa kamar “endometriosis” kan iya janyo wannan matsalar

6. Ciwon sanyi (gonoriya a maza) a maza

6. Ciwon sanyi (gonoriya a maza) a maza

Yakanzo da Jin zafi lokacin fitsari,fitar farin ruwa ta gaba da dai sauransu,ana daukarsa ne ta hanyar saduwa.

7. Kumburi ko sanyin prostrate(Prostatitis) a Maza Yakanzo da zafin fitsari da Jin ciwo a dubura,ko Yawan fita yin fitsari bayan Jin zafi lokacin saduwa a maza Ire- irensa

Qalu Innalillahi yanzu Allah Yayiwa Barayan Kano Alhaji Sarki Hamidu Bayero Rasuwa saka…

Allah Yaiwa Barayan Kano Alhaji Sarki Hamidu Bayero rasuwa Za’ayi jana’izarsa Gobe Asabar Da Ƙarfe 9 Na Safe A Fadar Me Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado.

Marigayin Yana Cikin Sababbin Hakiman Wanda Me Martaba Sarkin Ya Naɗa A Sati Biyun Da Suka Wuce.

Muna Addu’ar Allah Ya Jikansa Yaimasa Rahama Sannan Ya Gafarta Zunubansa Amin. Majiya; Daga Alhaza Yakasai, rahoto da tsara rahotan daga shafin Dalatopnews.com

KU KARANTA WANNAN:

Abubuwan Da Suke Janyo Jin Zafi Yayin Saduwa Da lyali Da Ya Kamata Ku Sani Domin Magance Matsalar.

Wannan jin zafi yayin saduwa kan haddasa sabani da matsalolin rayuwar aure..bayan jin zafi lokacin saduwa akan kurma sarmu zafi a zuci, wato rashin jin dadi saboda wannan matsalar ta rashin samin gamsasshiyar rayuwar aure.

Maza za su iya samun matsalar kamar yadda mata ma za su iya samu.

1. Bushewar gaba

Babban abinda ke kawo wannan matsalar ta jin zafi lokacin saduwa shi ne bushewar farji ko daukewar n’ima. Maganin wannan shi ne amfani da mayuka da za su sa wajen yayi danshi kafin sabuwar. Yawan shan ruwa da gabatar wasa shi ma ya Kan taimaka.

2.Saduwa bayan haihuwa

Saduwa bayan haihuwa ba tare da bayar da tazarar lokaci ba kan janyo wannan matsala

3.Sanyin Mahaifa ko Mafitsara

Kasancewar kwayar cuta a farji kan iya janyo sanyi na mahaifa Dana mafitsara wanda suna daga cikin abubuwan dake janyo jin zafi lokacin saduwa

4. Tunanin cewa za’aji zafin saduwa

tunkafin a sadu Tunanin cewa za a ji zafi lokacin saduwa (tun kafin a sadun) kan sa tsokar da ke sarrafa farji ta suke, hakan zai haddasa jin zafi yayin saduwa.

5. Matsaloli na cikin mahaifa

Matsalolin mahaifa irin su tsiro acikin mahaifa(fibroid) da da wasu matsaloli na mahaifa kamar “endometriosis” kan iya janyo wannan matsalar

6. Ciwon sanyi (gonoriya a maza) a maza

6. Ciwon sanyi (gonoriya a maza) a maza

Yakanzo da Jin zafi lokacin fitsari,fitar farin ruwa ta gaba da dai sauransu,ana daukarsa ne ta hanyar saduwa.

7. Kumburi ko sanyin prostrate(Prostatitis) a Maza Yakanzo da zafin fitsari da Jin ciwo a dubura,ko Yawan fita yin fitsari bayan Jin zafi lokacin saduwa a maza Ire- irensa

Allah yasamudace Ameen summa Ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button