Hanyoyin da mutum zai bi domin yin aure da mai cutar HIV/Aids ba tare da ya diba ba
HIV/Aids Wato Human Immune Deficiency Virus/Acquire immune Defiency Syndrom Cuta Cai Mai Kara Garkuwa Jikin Dan Adam Wadda Ake Dibanta Ta Wayannan Hanyoyi.
Saduwa
-Amfanin Da Abu Mai Kaifin Da Mai Cutar HIV/aids Yayi Amfani Dashi Irinsu clipper,razor,Alura da Dai sauransu
-Hanyar (Blood transfusion) ma’ana diban jinin Mai Cutar a Sawa Wadda Bashi da Cutar
-hanyar amfanin da brush
hanyar haihuwar Jariri ga Wadda take dauke da Cutar
hanyar shayarwa
Dadai sauransu.
Akwai Hanyoyin Da Mutum Zai Bi Domin Zaka Da Wadda Yake Da Cutar HIV/aids ba tare da ya diba ba.
-amfanin Da kwaroran ruba
-kiyaye Amfani Da Abunda Mai HIV/aids Yayi amafin Dasu in Har Zai Iya yankarsa
-gwada Mai Cutar in Har ta zama undectable viral to Bazai Iya yada Cutar ga abokin Zaman Sa ba
-shan Maganin pre-exposure prophylaxis ga Wadda Bashi Domin Kiyaye divan Cutar.
Wayannan Hanyoyin Mutum Zai Bi Domin Kare Kansa Daga Dibar Cutar Amma Ga Bidiyan Dr Na’ima kamaar Yadda Tayi Cikakken Bayani Akan Hakan.
Yadda Ake Zaman Aure Tare Da Saduwa Da Mai Ciwon HIV KaKashi.
Allah yasamudace Ameen summa Ameen 🤲.