An wayi gari da Ganin Gawar Amarya da Ango sun Mutu Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un.
Wani mummunan labarin Amarya da Ango kenan damuka tashi dashi a safiyar yau wanda ya matukar girgiza mutane kasancewar labarin bamai kyau bane.
Inda aka tsinci gawar amarya da angonta acikin dakinsu sun Mutu kuma babu wanda yasan Allah yayi musu rasuwa su biyun.
Rahotanni sun bayyana cewar Amarya da angon dai sun mutune tun ranar alhamis wato daren Alhamis kenan inda sai ranar juma’a aka gane cewar sun mutu.
Lamarin daya matukar tayar da hankalin alumma tareda, an bayyana cewar auren nasu bai jima ba da akayi.
Allah ubangiji yaji kansu da rahama yasa aljanna makomarsu Amin Amin.
Karanta wannan kitsaya kikuladakyau yar uwa👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Ga wani hadin gyaran nono wanda zai sa shi ya ciko ya girma yadda kike so yarinya kallinwannan video dake kasa
Gayadda zakuyi
1 Akwai nonon daya kwanta akeso su tashi su tsaya char.
2 Akwai kanana anaso su kara girma.
3 Akwai kuma waɗanda girma sukayi da yawa anaso arage su.
Kuma yanzu zanyi miki bayani akan tsayuwar nono da kuma girmansa.
MENENE YAKESA NONO YA KWANTA?
1 Akwai yawan tsalle.
2 Akwai yawan kamasu.
3 Wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi
saurin kwanciya.
4 Akwai kuma shekaru.
MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA?
1 Akwa halitta wata dama haka Allah yayita nononta kanana ne.
2 Akwai kwanciya akansu
3 Akwai daurin kirji da zani
4 Akwai saka matsttsiyar rigarsa (breziya).
YAYA ZA AYI A GYARA?
Idan nononki kananane Kisamu cukwi Wanda yawansa zai kai guda uku saiki samu garin alkama gwangwani daya, sai aya itama gwmgwani daya, saiki dakasu zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara peak ki zuba wannan garin kamar cokali uku (3) ki dama kinasha kullum sau ɗaya (1) sannan ki lura lokacin da zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba aciki kibari yayi sanyi, saiki wanke nonon dashi sannan kiyi wanka.
Wannan hadin matar aure wanda tayi yaye zatayi sannan budurwa itama zata iyayi.
Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya ki kwaba hulba da ruwan dumi,wato garin hulba yadanyi kauri kar yayi ruwa sosai,saikin tabbatar kin gama abunda zakiyi, kinzo kwanciya,saiki shafa,ki kawo brezia damammiya kisaka da safe saiki wanke da ruwan ɗumi, shima wannan matar aure zata iyayi.
Sha’awa tana zama masifa a wurin Dan Adam musamman idan tana haddasa aikata alfasha, ko kuma wadansu munanan ayyukan da suke abin kyama cikin addini, da kuma al’umma baki daya.
Sha’awa, haka zalika kuma tana daya daga cikin alamun lafiyayyen mutum, mace ko namiji ta hanyoyi da dama, tun daga kan wasa kafin jima’i har zuwa lokacin da ake jima’i domin samun ishesshiyar gamsuwa.
Shafin mismob yayi muku kadan daga cikin karin haske dangane da sha’awa, bisa wannan dalili ne yasa zamu kawo muku hanyar da zaku bi domin magance wannan matsalar ta fuskoki da dama.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
~ Garin habbatus sauda
~ Garin yansun
~ Man yansun
Bayanin Yadda Za’a Hada:
Zaki samu garin habba da garin yansun ki hadesu guri daya ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki zuba man yansun din a cikin ruwan ki juya sai ki dunga sha, ki yawaita shan kuma zaki sha na tsawon sati biyu, bayan sati biyu sai ki min magana.
Allah yasamudace Ameen summa Ameen 🤲🤲.
Kucigaba da kasancewa taredamu akodayaushe dominsamun ingantattun magungunan gargajiya hardama sauran labaran duniya akai akai.
Ga wani hadin gyaran nono wanda zai sa shi ya ciko ya girma yadda kike so.