🏥 Magunguna

Maganin dogon zango karfin maza kankancewar gaba da saurin kawowa

Maganin dogon zango karfin maza kankancewar gaba da saurin kawowa

Maganin dogon zango karfin maza kankancewar gaba da saurin kawowa

Rashin iya biyawa iyali bukata a lokacin sunna yana daga cikin abubuwan da sike jawo rabuwar aure Musamman a wannan lokaci, saduwa da iyali yana daga cikin hakkokin da miji ya zama dole a kansa ya cika shi,wanda rashin iya cika wannan hakki yana sa a rana aure baki daya.

Kuma a addini ma ma’aiki Sallahu Alaihi wasallam cewa yayi idan dayan ku ya tara da iyalin sa sai ka kawo,maana ya biya tashi bukatar,to kada ya mike daga kan iyalin sa har sai itama ta biya tata bukatar kunga kuwa akwai muhimmanci gamsar da iyali a lokacin kwanciya.

Wanda kuwa baya iyawa to yana da lalura wacce ya kamata ya nemi magani akai domin samun kuzari da kuma karfi wajen sauke wannan nauyi da yake kansa,kuma insha Allah ta hanyar amfani da wannan fa’ida mai karfi da kuma saukin sarrafawa zaa samu yadda ake ao.

Abubuwan da zaa nema wajen hada wannan fa’ida sune

1. Garin Tafarnuwa chokali 2

2. Garin citta chokali 

Zaa hade su waje daya a rika shan karamin chokali a cikin nono ko madara ta ruwa minti 30 kafin a kwanta da iyali.

Wannan hadin bashi da wahala ga sauki,amma akwai yaji wajen aiki,zakai mamakin sa kwarai da gaske.

Domin wannan hadi ne mujarrrabun yan uwa da dama sun gwada kuma sunji dadi akan matsalar su sun samu waraka,saboda haka kayi kokari ka jarraba insha Allah zaa dace.

Allah yasa mudace ameee summa ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button