🏥 Magunguna

Maganin karfin Namiji kankancewar gaba saurin kawowa da karin ruwan maniy sha yanzu magani yanzu.

Maganin karfin Namiji kankancewar gaba saurin kawowa da karin ruwan maniy sha yanzu magani yanzu.

Maganin karfin Namiji kankancewar gaba saurin kawowa da karin ruwan maniy sha yanzu magani yanzu.

 

Yan uwa barkan mu da wannan Lokaci a yau ma kamar kowacce rana nine naki Drmaijalalaini na sake dawowa akan dai matsala wacce a yanzu itace take damun ma’aurata maza na wannan zamani,inq magana ne akan rashin kuzari krashin karfin saurin inzali karancin maniy da kuma sanyin mara.

 

 

 

Amma kafin bayani akan magani kamar yadda wasu lokutan ina fada cewa ba iya Cututtuka ne da ake yawan fada ba suke jawo irin wadan nan matsalolin akwai shaani na zamantakewar aure indai kana samun matsala tsakanin da da iyalin ka a bani bangare na zaman Aure hakan yana tasiri wajen jawo a karshe ka dena shaawar iyalin naka kwata kwata.

 

 

 

Sannan akwai gajiya,ba yadda zaai lokacin da kake son ka kusanci iyali kaje musu da gajiya kuma kace zaai abun kirki,dole sai an nutsu an huta hankali ya kwanta komai yayi daidai kafin kace zaka fara wani shaani,yin jima’i da gajiya babu abinda zaa samu sai rashin gamsuwa.

 

 

 

Akwai damuwa ko bacin rai ko yawan tunani na rayuwa ko kasuwanci suma duka suna bawa da Namiji gudan mawa wajen jawo masa tabarbarewa a shaanin zamantakewar Aure wajen raba masa nutsuwa da Hankali wajen samun jin dadi da abinda yake na shaanin kula da iyalin sa.

 

 

Sannan akwai su kansu Cututtuka wadan da ake fada dama wadan da baa fada saboda rashin bincike na wasu sai dai kaji ana ta cewa,sanyi basir kowanne lokaci kayi ta karbar magani amma babu sauyi.

 

 

Cututtukan kuwa sune.

 

1. Hawan jini

2. Ciwon suga

3. Ciwon hanta

4. Ciwon koda

5. Cutar da take iya taba laka

6. Ciwon Damuwa (depression)

7. Cutar Prostate

8. Cutar da suke kama kwakwalwa.

 

Wadan nan sune kadan daga cikin Cututtuka wadan da ba kowannne Lokaci ake fara su a matsayin Cututtuka da suke jawo rauni a bangaren shaanin zaman Aure ba.

 

 

 

Amma ga wani hadi don magance wannan shaani insha Allah wanda yaki aiki koda kana da aksarin abubuwan da kika lissafa insha Allah zaka dace idan kayi amfani dashi.

 

 

Zaa nemi;

 

1. Zuma

2. Tafarnuwa

3. Citta

4. Lemon tsami

 

Wadan nan sune zaka nema;

 

Da farko zaa samu citta kamar guda daya a rana ta biyu,sai a samu tafarnuwa silin ta guda 5 ma’ana yan kananan guda 5,sai a samu lemon tsami daya a Raba 3 a dauki kashi daya.

 

 

Yadda zaa hada

 

Zaa daddake kowannen su sai a samu ruwan zafi wanda ya tafasa a zuba akai ruwan kamar kofi 1 a matsa lemon tsamin a ciki,sai a barshi yayi kamar minti 10 sai a tace a zuba zuma chokali 2 a ciki sai ka shanye wannan hadin kamar awa guda kafin a kusanci iyali.

 

 

Insha Allah kayi tsawon sati 2 kana yin wannan hadin zaka dawo cikakken Namiji wanda uwar gida zata rika girmamawa da ganin kima da mutuncin sa a kowanne lokaci.

 

Allah yasa mudace ameee summa ameen.
 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button