📻 Labaran Hausa

Kaiwa simaman kaitsaye zuwa kasar nijer yadda sojoji zasuyi idanba,a meda tsohon shugaban kasarsuba.

Kaiwa simaman kaitsaye zuwa kasar nijer yadda sojoji zasuyi idanba,a meda tsohon shugaban kasarsuba.

Kaiwa simaman kaitsaye zuwa kasar nijer yadda sojoji zasuyi idanba,a meda tsohon shugaban kasarsuba.

 

Kaiwa simaman kaitsaye zuwa kasar nijer yadda sojoji zasuyi idanba,a meda tsohon shugaban kasarsuba.

 

Wannan lamari danganeda al,amarin kasar Niger yanamatukar razanamutane, domin mutane dayawa basasan wannan Juyin mulkin da,akeso ayi,acikin kasarta niger.

Saidai muce Allah yakiyaye akarekowada kowa dayake cikin kasar yabasu shugaba adali me amfani agaresu.

Ameen summa Ameen.

 

Karanta wannan labarindake kasa dansamun maganin gargajiya kaitsaye👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

 

Yadda zaku hada ingancaccan maganin karfin maza sadidan domin biyawa iyali bukata kasan komai kaan lafiyar iyalinka

Ingantaccen  karfin Maza ma’ana mazakuta yana da matukar muhummanci ga rayuwar maza musamman bangaren zamantakewar iyali, domin sautari maza kan samu matsala wajen biyawa iyalansu bukata saboda irin wadannan matsalar da suke fama da ita, wadda a karshema wata macen saki zata nema kai tsaye daga wajen abokin rayuwarta saboda wannan damuwar.

 

Insha Allahu wannan magani da zamu bayar a kasa bama iya karin karfin mazakutar ya boy saya ba zai karawa mazakutarka Girma, Karfin Jure Jima’i, da kuma magance matsalar sanyi ko wanne iri ne insha Allahu.

Abubuwan Da Yakamata A Nema Domin Hada Wannan Maganin Sune :

1. Citta

2. Zuma

3. Kunun fari

4. Albasa

5, tafarnuwa

Ga Yadda Zaku Hada Maganin Cikin Sauki ;

Za’a samu albasa mai kyau sai a nikata sosai tazama ruwa. Sannan a kawo tafarnuwa sai a  nikata, amma ruwan nikan tafarnuwar yazama dan kadan.

Cittakar kuwa da Kanunfari ana dakasu sosai suyi laushi.

Bayan ka gama da wadannan abubuwa saika samo kofi da cokali saika debi kamar cokali biyu na Albasa, cokali biyu na Tafarnuwa, cokali biyu na Kanunfari da kuma cokali biyu na Citta, akarshe saika debi cokali kamar Hudu na Zuma saika hadasu gaba daya a kofin nan saika juya sosai kashanye duka.

Wannan hadi a  rana sau biyu kawai za’ayi, kuma insha Allahu za’a samu kyakyawan sakamako.

Bushewar gaba tana daya daga cikin alamomin rashin ni’ima, bisa dalili akan cewa, mace mai ni’ima ce kadai gabanta kullum yake kamar yadda ake bukata. Don haka dukkan macen da take fama da wannan matsalar, to akwai mafitar da zata bi domin tabbatar da an rabu da hakan.

Bayan haka kuma akwai wasu tarin fa’idodi da mace zata bi wajen gujewa bushewar gaba, amma za’ayi bayanin sa a wani lokacin idan Allah ya kaimu da rai da lafiya.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

– Asuwankin mata
– Gyadar mata
– Dabino
– Kanunfari
– Aya
– Mazarkwaila
– Idon zakara
– Madara peak

Yadda Za’a Hada :

Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki ta dakawa har su hade sai ki dunga diba kina zubawa a madara kina sha.

Allah yasamudace Ameen summa Ameen 🤲🤲.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button