📻 Labaran Hausa

Na Kashe Naira Milliyan 44 Kafin Na Zama Haka’ – Matashiyar Budurwa

Wata Matashiyar Budurwa ‘Yar Asalin Kasar America Mai Suna Orylan Ta Bayyana Wani Al’amari Game Da Tarihin Rayuwarta A Shafinta Na TikTok, Wanda Gidan Jarida Na Ultimate Suka Wallafa.

Matashiyar Dai Tayi Shura Akan Zanen ‘tattoo’ Wanda A Hausance Ake kira Da Yanayin Zanen Filawa Da Matan Hausawa Sukeyi Kona Fulani Domin Ado A Al’adance, Sai Dai Shi Tattoo Yana Da Banbanci Da Zanen Filawa Da ‘Yam Mata Sukeyi Saboda Shi Yana Iya Zama Har Abada Ajikin Mutum Idan Ba’ayi Yunkuri Wajen Kawar Dashi ba

, Wanda Ita Kuma Filawa Ba Haka Take Ba Domin bata Fin Kwana Biyu Zuwa Uku Take Chanja Kala Ya Danganta Da Yanayin Kayan Aikin.

Duk Dai Ba Wannan Ne Ya Kawo mu Ba Domin Labarin Matashiyar Ya Dauki Hankalin Jama’a Yadda Wasu Suke Yabonta Akan Abunda Take Na Chanja Halitarta Daga Kyakkayawa Budurwa Zuwa Wata Halitta Mai Ban tsoro.

Wannan Sune Kadan Daga Cikin Hotunan Matashiyar Budurwar Mai Suna Orylan Yadda Bayaninta Ya Fara Dacewa: “Mutane Dayawa Suna Mamakin Yaya Akayi Na Zabi Chanja Halitta Ta Daga Kyakkyawar Budurwa Zuwa Wata Kalar Daban? To Ni Ina Sana’ar yin Zanen Tattoo ne, Kuma Ina Da Sana’oi Dayawa Ciki Har Da Siyar Da Bidiyon Batsa, Kamar Yadda Ta Fada Acikin Bidiyon,

Sannan Bayaninta Ya Kara Da Cewa ” Na Biya $5000 An Chanjamin Kalar Idona Daga Fari Ya Dawo Baki Wanda Kudin Kwatankwacin Miliyan 4 Ne A Nigeria, Sannan Taci Gaba Da Cewa “An Yankamin Harshena Akan $700, Wanda Kudin Zai Kama N560000,

Baya Da Haka Taci Gaba Da Cewa ” Anyimin Zane Akan Mamana Wato ‘Nononta’ Wanda Shima Zai kama $12000 Kwatankwacin Miliyan 9.6 Dukka Dai Ta Lissafa Abubuwan Data Bayar Da Makudan Kudade Aka Chanjamata Halitta Kimanin $55000 Wanda Zai kai Adadin Kudin Nigeria Miliyan 44.

Allah yasamudace Ameen summa Ameen 🤲.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button