🏥 Magunguna

Maganin karin girman nono da yadda zai ciko ya girma cikin kankanin lokaci

Maganin karin girman nono da yadda zai ciko ya girma cikin kankanin lokaci

Maganin karin girman nono da yadda zai ciko ya girma cikin kankanin lokaci

Idan kinason kare kanki daga lalacewar nono da jiki, To jeki samo ciyawarnan da ake kira kan barawo, Kishanyata ta bushe sai kidaketa lukwi

Za arinka diban karamin chokali anasha da nono ko madara safe da dare, Wannan yana hana nono faduwa inma ya fadin to yana dagowa acikin dan kankanin lokaci insha Allah.

Inko karin girma ne to Kisami plantain, Wato ayabar da ake soyawa, sai ayanyankata ta bushe kana adaketa tazama gari lokwai.

Sannan kuma asamo Aya da Gyada markade su Sai atace ruwan asa Madara kana arinka diban wannan Garin plantain din ana barbadawa aciki asha sau biyu safe da kuma dare.

Har na tsawon sati biyu, To Insha Allah  nonon naki Zai taso ya kunburu ya ciko Kamar yadda ake so.

Wannan wani hadine na mussaman wanda zai karawa mace ni’ima kuma zai zauna acikin jikinta har tsawon wata uku zuwa shida batare datayi amfani da kayan da’a ba ko na bature.

Kaza wadda bata fara kwai ba ridi nonon rakuma, zaki yanka ki zare hanjin ba tare da anyi mata dunduwa-gunduwa ba, sai a zare hanjinta cikin zumbutunta zaki gyara ridi ki shanya ya bushe, sai ki daka shi.

Kina iya fara tafasa kazar, sannan ki zuba ridinki cikin zumbutun kazar sai ki zuba nonon rakuma ki daure zunbutun ki hada kayan miya kadan sai ki zubo nonon rakumar a ciki, ki ci gaba da dafawa har sai ya dahu sannan kici.

HADIN KAZA KASHA NA BIYU

Anso ayima budurwa ko amarya da bata rage saura sati day aba a daura mata aure domin yana kara gigita angonta. Anso lokacin da aka sanyawa budurwa ranar aure, idan ya rage.

saura wata daya ayi bikin, a hada mata kaza da nonon rakumi, bayan taci wannan sai a rinka bata gyada da kwakwa da aya ta ringa ci, wannan hadin kuma ana so a yishi ranar daren da zngo zai shigo daki dadaddare.

Kankana

Tuffa (apple)

Ayaba manya guda uku

Zuma

Madara ta ruwa

WANI HADI DABAN

Na motso sha’awa

1- Garin alkama

2- Garin sha’ir

3- Garin farar shinkafa

4- Garin nikaken dabino

5- Nonon akuya

Wannan kaya ana hadasu tare da nonon akuya suyi kwana uku sai a dafa a hada su da nonon akuya a dinga sha. Wannan hadin ne na larabawan kasar yernan wanda suke kira da suna (ahmubasshara)

Gargadi: idan mace ko namiji sun san basa kusa da juna kar su sha.

Allah yasamudace Ameen summa Ameen.

Kucigaba da kasancewa taredamu akodayaushe dominsamun ingantattun magungunan gargajiya hardama sauran labaran duniya akai akai munagodiya dasauraranmu dakuke akodayaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button