🏥 Magunguna

Innalillahi Kalli wata sabuwar rawa da rungumar juna data fito yanzu haka

Innalillahi Kalli wata sabuwar rawa da rungumar juna data fito yanzu haka

Innalillahi Kalli wata sabuwar rawa da rungumar juna data fito yanzu haka

Maganin kankancewar gaba da saurinkawowa kurajen gaba da kaikayin matsematsi.

 

・MATA GA SIRRIN NAN

 

 

Tushe kyau adon mace

 

Yar’uwa sirrin abu ne Mai muhimmi a zamantakewar ta aure, ke dai kula da kanki da gyara jikinki a koda yaushe mahadan wannan sirrin shine.

✫ nono
✫ zuma
✫ dabino

da farko ki samu dabino mai kyau sai ki cire kwallon, sai ki sa dabino a cikin nono ki barshi ya jiku sai ki markada shi, sannan ki kawo zumarki mai kyau ki zuba a ciki sai ki rikka shan kofi daya da safe daya da yamma zuwa kwana (7) to hakika yar’uwa Zaki ga yadda Zaki rika naso na ni’ima a jikinki.

 

 

 

 

*YAR GATA MAIGIDA*

yar’uwa wannan wani hadin ne na musamman in kina yin sa ya Bi jikinki to ni’imar da Zaki samu ba karrama bace.

τ zuma
τ citta
τ tufah ( Apple )
τ ya’yan kankana.

 

 

 

da farko ki samu citta ya’yan kankana sai ki daka su yayi laushi, daga nan sai ki samu tufah (apple) kamar biyu ko uku sai ki markada ta, sai ki samu zuma ki mai kyau sai ki zuba a ciki tare da Rabin karamin cokali na garin citta, babban cokali na garin ya’yan kankana, sai ki zuba ki juya su sai a rikka shan babban cokali uku safe da yamma akoda yaushe.

 

♧ *GYARAN AMARE* ♧

 

☆ man zaitun
☆ nono kindirmo
☆ kwai

 

 

Sai ki hada su waje daya ki cakuda daga nan sai ki dauka ki shafa a kan fuskarki daga nan sai ki samu ruwan dumi kina tirara fuskarki

 

 

✿・ *GYARAN AMARE* ・

zaki iya samun ruwan cocumber ki shafa a kan fuskar ki.

 

 

*GYARAN AMARE*

 

➻ lalle
➻ madara turare kafi-kafi
➻ da’ul janna
➻ madara turaren sultan

 

 

A hada su a kwaba su ko kuma a jika su tare da lallen ko kuma a dafa sai a tace ruwan lalle sai amarya ta dinga wanka da shi kuma zai kama jikinta kuma jikinta zaiyi kyau sosai bayan nan sai ki nemi turaren wuta mai kyau kamshi ki dinga turara jikinki.

 

 

*KI RIKE WANNA* Ѻ

ZUMA

 

ki dinga shan mai kyau duk lokacin da zaki kwanta sabida zuma tana saukar da Ni’ima har zuwa farjinki ba tare da dandanonta ya gushe ba.

 

 

*KANUMFARI*

 

yana matse gaban mace.

 

 

*Ki samu kanumfari dai ki samu kasko ki zuba garwashi ki saka kanumfari kadan ki dinga turare da shi yana saka kamshi kuma yana matse gaban mace*

 

*SABULUN TSARKI*

 

 

↳ bagaruwa
↳ zaitun soap zaplan
↳ farin miski
↳ hulba.

 

Su zaki hada ki kwaba sannan ki dinga yin tsarki wanke gabanki da shi hakan zai taimaka miki wajen kawar da warin gaba.

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button