Wai me ya faru dangane da auren Sayyada Sadiya Haruna da G-Fresh Al-Ameen ana rade radin auran ya mutu
Jita-jita ta yi yawo cewa auren da aka yi ta labarinsa a soshiyal midiya na Sayyada Sadiya Haruna da G-fresh Al-Ameen ya mutu murus.
A jita-jitar da ake yaɗa wa dai wacce ta fi tashe a manhajar TikTok, ana cewa auren na su ya mutu ne bayan Sadiya Haruna ta dawo daga aikin Hajjin Bana daga ƙasa mai tsarki.
Sai dai, babu ƙamshin gaskiya kan batun mutuwar auren masoyan guda biyu, kamar yadda ƴan gaza-gani su ke yaɗa wa.
Cikakken labarin yana sashin bayani.
📷 @gfresh_alameen (Instagram)
Ga cikkekkan bidiyon anan
👇👇👇👇👇👇👇
Wai me ya faru dangane da auren Sayyada Sadiya Haruna da G-Fresh Al-Ameen?