Jaruma momee gambe tazama amayar auran Wanda ba zato ba tsammani kwatsam anka ga hotunan biki suna yawo
Jarumar Masana’atar Kannywood momee gombe tayi aure wanda ba zato ba tsammani kwatsam anka ga hotunan jaruman masanantar kannywood.
Momee Gombe ta wallafa wadanda hotuna ne a shafinta ma Instagram inda abin ya baiwa koma mamaki.
Dinbin jama’a sun taya ta murna sosai da fatan Allah ya bada zama lafiya amen .
Kamar yadda Shafin dokin ƙarfe tv sunka ruwaito.
Allah ya bada zaman lafiya da kwanciyar hankali