📻 Labaran Hausa

Hotunan da sunka Jawo cece kuce na Jaruma /mawakiya Mufeedah Princess

Hotunan da sunka Jawo cece kuce na Jaruma /mawakiya Mufeedah Princess

Hotunan da sunka Jawo cece kuce na Jaruma /mawakiya Mufeedah Princess

Aisha saleh wanda ankafi sani da Mufeedah Princess ta wallafa wasu hotuna a shafinta na sada zumunta da na jawo cece kuce sosai ga masoyanta da kuma yan uwa musulmai.

Aisha Saleh ta wallafa hotunan a shafinta na Instagram inda take cewa

“An haifita gidan da babu komai, amma yanzu tana cin abincin da cokalin zinare”.

Hausaloaded ta tattaro muku kadan daga cikin martanin mutane.

@Official khadiatou cewa take : Dan Allah ,Dan soyayyarki da Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam check your dm please”

@alarjee1 cewa yake: Allah yasa ki gane gaskiya mahaukaciya kawai Kuna bata sunan musulunci. Idio

@abbakarmuhammad7928 cewa yake : Masoyiyata mufeeda ina ma ace Allah zai mallakamin ke amatsayin mata da naji dadi arayiwa nafi kowa sonki aduniyar nan ilove you my hubby

@malan_muhammad_aliyu_gusau cewa yake: Bae kamatava kina musulma kina kalan wannan shigar, kada kimanta fa ana mutuwa kinasa ana bacin iyayenki plc kidena

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button