Amfanin ruwan maniyyi a jikin Namiji da yadda zake kara shi ko da yayi karanci
Ruwan mani da sha’awa awan ruwan maniyi a jikin namiji shi ke nuna karfin sha’awar dake tare da shi na bukatuwar mace.
Ita kuma wannan sha’awa ita kan sa namiji yaji yana da bukatar kwanciyar aure da matar sa haka nan iya karfin sha’awar namiji iya inda zai gamsar da matar sa akan gado, wata ma in bata da karfin sha’awa zai kureta ya zamana yana wahalar da ita.
Yawan ruwan maniyi a jikin maza yakan nuna jaruntakar sa kuma yakan iya nuna cewa shi me lafiya ne wajen saduwa ko kuma samun haihuwa, duk da Allah ke bada haihuwa a lokacin da namiji yake da wannan ruwa yakanji dadin kwanciyar aure sosai fiye da wanda beda shi sabida iya fitar madaran dadin naka iya jin dadin ka wajen lokacin da kazo kawo ruwa wato fitar da abin.
A lokacin da namiji ya rasa ruwam manyi me yawa ba zai gamsar da matarsa ba haka nan kuma shima ba zaiji dadi sosai ba a lokacin da yazo tsitar da ruwa a yayin kawowa.
Yawan lokuta me ruwan maniyyi da yawa azzakarin shi tafi karfi da dadewa a tsaye bata kwanta ba kuma yakan iya komawa kan matar sa bayan yayi na farko ba kamar me karancin ruwan maniyyi ba.
Amma mai karancin ruwan maniyyi idan yayi na farko baya iya komawa koda ma ya koma zaiji azzakarin shi kamar ana fizaganta za’a tsinke ta.
Wasu masu yawan ruwam maniyyi haka Allah ya halicce su ne wasu kuma magani suke anfani da shi domin su samar da ruwan maniyyi me yawa, haka nan wasu kuma sukan nemi kayan ganye ne ko kayan marmari ko wasu nau’i na abinci don ya samar musu da ruwan maniyi me yawa.
Inda zasu iya gamsar da iyalin su akan gado, to koma ta wani hanya kabi kar ka manta akwai abubuwa na musamman masu kara me dadi da madaran zuba ma mace kuma basu da illa a jikin ka sai dai ma su kara maka lafiya.
Ga kadan daga cikin abinda za’a nema don karin ruwan maniyi sune kamar haka:
Ayi kokari a dinga cin kayan marmari akai akai musamman ayaba kankana gwanda apple wato Tuffa da sauran su.
Haka nan ayi kokari a dinga cin ganye kamar su latas kabeji zogala da sauransu, haka nan inda hali naman kaza ko kuma wani dangi na cikin nama in likita be hana ka ci ba.
zakuma a iya samun kwan kaza da albasa a soya shi da man zaitun a dinga ci ayi haka kamar na wata daya, akwai magunguna da yawa masu kara ruwan maniyyi da karfin sha’awa a gari sai ku neme su.
Allah yasa mudace.