🏥 Magunguna

Abubuwan Da Mata Ya Kamata Su Sani Da Yake Kawo Infection Na Mata.

Jerin Abubuwan Da Yake Kawo Infection Din.

1- Bacteria Vaginosis : wannan wani kwayar cutace dake rayuwa cikin farji yakan haddasa matsalar Sanyin mata .

2- Candidiasis : wannan wata kwayar cutace Wanda yake haddasa Sanyin Gaba. Wadannan kwayoyin cutar suna zama cikin farji kuma basu cika cutarwa ba, wadannan kwayoyin cutar suna son waje mai gumi domin su girma dan yaduwa.

3- Trichomonas Vaginalis : wannan itace wacce take yaduwa ta hanyar jima’i. Ita wannan kwayar cutar parasite ce take kawoshi .

4- Irritation Vaginitis : ita wannan ana kiranta da Allergic , wassu abubuwanda jikin mutun bai daukesu ba, anasamunsa wajen amfanida kamar su condom, sabulu , ko maganin shafawa

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan maganin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button