Advertisement
🏥 Magunguna

Ga yadda za’a magance kowacce irin matsala ta kankancewar azzakari da saurin kawowa lokacin saduwa da iyali.

Kasancewar citta nau’in iccene mai daraja wanda mutanen sin suka shahara da iya sarrafasa kuma duk wani nau’in magani na sa sha’awa ko karata da ita ake amfani.

Don haka ana daka citta agaurayata da garin kastul hindi sai azuba zuma da man kanumfari amotse su, sai arika shan babban cokali 3 sau 3 a rana amma za’a yi sati biyu ana sha ko fin haka gwargadon girman da ake bukatar gaban yayi.

Sannan a yawaita shafa man tafarnuwa a gaba duka kewayensa.

Ana samun kwan salwa a fasa shi a cikin kofi sai a zuba zuma da garin citta kadan a kadasu sosai za’a yi hakan gab kwanciya, ana sha a kwanta amma adan motsa jiki.

Sannan adanyi gudu koda na tsawon minti 10 ne akalla ayi hakan tsawon sati guda.

Asamu man kanumfari da garin Habbatus Sauda da zuma da ridi sai a zuba zuma kwatankwacin robar yoghurt sai garin Habbatus Sauda rabin ledarsa, sai man kanumfari rabin kwalbar sai a zuba ridin batare da an sarrafashiba ta soyawa ko makamancin hakan.

Azuba cokali 5 a rika shan cokali 5 in za’a kwanta safe da rana kuma cokali 2 ko 3 a karshen cin abinci, wannan yana magance saurin inzali da kuma kara girman gaba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button