Bidiyo Da Hotunan rakashewar bikin Ado Gwanja da amarysa
Masha Allah alhamdulillahi bayan dogon zaman gwauranci da ado Gwanja yayi shima dai zai shiga daga ciki a yanzu tun bayan fitowarsa.
Ado Gwanja dai tun rabuwarsa da tsohuwar matar maimunatu da suke da yar daya tilo bai sake aure ba sai a wannan karo wanda in sha Allah gobe ne za’a daura wannan aure A ranar Juma’a, 21 ga Yuli, 2023, a Masallacin Juma’a da ke cikin Jami’ar Yusuf Maitama Sule (Northwest University), Kano.
Wannan kadan daga cikin shagalin bikin ango Ado isah gwanja da amarysa maryam Muhammad paki.
Ayiriri : Ado Gwanja zai Angwance
Shahararren mawakin nan limamin mata ado Gwanja zai Angwance zuwa wannan sati da muke ciki.
A ranar Juma’a, 21 ga Yuli, 2023, a Masallacin Juma’a da ke cikin Jami’ar Yusuf Maitama Sule (Northwest University), Kano. can ne za’a daura masa aure .
Majiyar hausalaoaded ta samu wannan katin gayyatar mutane zuwa daurin aure daga shafin kannywood empire da amaryasa maryam Zubair Muhammad paki.
A madadin CEO hausalaoaded da Educatatimes da mabiyata suna taya Ado Gwanja murna Allah yasa ayi lafiya ya bada zama lafiya. ita kuma tsohuwar matarsa Allah ya bata miji Nagari.
Hotunan Shagalin Bikin Alameen GFresh da Sayyada Sadiya Haruna
Jiya Lahadi aka yi taron bikin mawaƙin nan Abubakar G-Fresh da amaryarsa Sadiya Haruna fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumunta a Arewacin ƙasar nan.
Dama tun a kwanakin baya ne aka ɗaura aurensu amma ba a yi taron shagalin biki ba sai a Lahadin nan.
Shagalin bikin dai ya haifar da cece-kuce a kafafen sada zumunta saboda rashin ganin wadda ta yi uwar amarya wajen shirya bikin wato Jaruma Rashida Mai Sa’a a wajen taron.
Sai dai an ga fuskar Jaruma Teema Makamashi wadda ita kuma suka daɗe suna taƙun saƙa da amarya Sadiya.
Allah bada zaman lafiya da kwanciyar hankali ga wadannan an gwayan namu dama amaransu baki daya .