🏥 Magunguna

Maganin karfin maza wanda yake maganin saurin kawowa da kankancewar Azzakari da magance sanyin mara

Maganin karfin maza wanda yake maganin saurin kawowa da kankancewar Azzakari da magance sanyin mara

Maganin karfin maza wanda yake maganin saurin kawowa da kankancewar Azzakari da magance sanyin mara.

 

Akallah kashi 90% cikin dari na adult a duniya suna shan caffeine ta hanyoyi daban- daban wasu a shayi (tea)  wasu cold drinks kamar Coca-cola, fearless drinks, chocolate  da sauran hanyoyi daban daban harma cikin wadansu magungunan turawa kamar PAMADOL EXTRA, BOSKA, MATSALA TAKWAS da sauran su.

 

 

Kididdigar kasuwar duniya ta tabbata cewa manfetur shine abunda akafi siya a duniya mai binshi kuma shine CAFFEINE (COFFEE  BEAN)

 

 

CAFFEINE, yana daga cikin rukunan abubuwan dake da tasiri ga kwakwalwar mutum har ma da jiki baki daya. Inda aka saka shi cikin rukunin PSYCHOACTIVE, ko kuma PSYCHOSTIMULANTS kamar su Giya, tabar wiwi, cocaine, cigarette, tutolin da sauran su… Babu tababa Caffeine matsayin shi daya da wadannan miyagun kwayoyin da na lissafo duk da dai babu kasar da ta haramta sha ko tuammali da caffeine a duniya baki daya

 

 

Caffeine na daya daga cikin DRUGS OF ADDICTION, wato abubuwan da mutum ke mugun sabo dasu har takai mutum baya iya rayuwa ko samun natsuwa idan bai sha su ba, duk mai shan caffeine yasan wannan

 

MEYE AMFANIN SHI AJIKIN MUTUM?

 

duk da yake yana daga cikin miyagun kwayoyi amma yana da amfani idan ansha kasa da 4 grams a wuni ta wadannan hanyoyin kamar haka

 

Yana hana bacci idan mutum na bukatar kada yayi bacci, misali dalibai masu jarrabawa, direbobin mota, masu dinkin tela da sauran masu aiki har cikin dare.

 

Yana cire gajiya a jiki, mutum yaji karfin jiki sosai

 

 

Yana maganin ciwon kai, shiyasa ake hada shi da PARACETAMOL sai su zama PANADOL EXTRA ko BOSKA, ko SUDREX

 

Yan kara mental alertness, wato mutum ya mayar da hankali akan abunda yake kamar karatu da sauran su

 

MATSALOLIN DA CAFFEINE KE HADDASAWA A JIKIN MUTUM__________________________________

 

Na farko shine (addiction) wato idan jikin ka yasaba dashi, bazaka iya komai ba batare da kasha shi ba..

 

Yana kara hawan jini.. Idan kanada ko kinada hawan jini kuma kasha caffeine, tabbas jinin ka zai kara hawa SOSAIIII tare da karuwar bugun zuciya, idan anyi karo da ajali sai mutuwa, musamman idan mutum nada matsala ga zuciya. shiyake sa idan mutum yasha caffeine da yawa yake ganin jiri har ma da ciwon kai saboda kwaruwar hawan jini

 

 

Rashin natsuwa dazama waje daya, shan caffeine nasa mutum yakasa zama waje daya ko samun natsuwa

 

 

CAFFEINE shine ogah kwata kwata wajen kawo wa mutum ULCER ko kuma tada ulcer din idan mutum yanada ita already, saboda yana kara gastric Acid

 

 

Bincike ya nuna mata masu shan fiyeda 300 milligrams na caffeine a wuni suna shan wahala kandan su sami ciki.. Ma’ana yana hana samun ciki, ,,, kuma SHAN CAFFEINE DA YAWA GA MAI JUNA BIYU YANA IYA ZUBAR DA CIKIN, KUMA CAFFEINE NADA MUMMUNAR ILLAH GA ABUNDA KE CIKI, yana kawo congenital abnormalities, Tabbas wannan haka yake.. Shiyasa ba’ason mai ciki na mu’amala da caffeine

 

 

Yanasa yawan fitsari akai akai..

Yana zakulo duk wani ciwon hauka na gado ko na injuries musamman akai

DAIDAI YAYA YAKAMATA ASHA CAFFEINE A WUNI?____

 

 

Asha amma kada ya wuce 3 grams a wuni wato (sachet daya da rabi, cikin ansha da yawa kenan).

 

 

Bazamu ce caffeine haramun bane a addinance saboda bamu da hujja… Amma dai A LIKITANCE matsayin shi daya da giya, wiwi, cocaine, da sauran su.

 

Allah yasa mudace ameee summa ameen.

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button