🏥 Magunguna

Yar Uwa Ga Hadin Da Zakiyi Domin Magance Matsalar Jin Zafi Yayin Saduwa Da Mai Gida

Hakan yana samuwa ne sakamakon wasu cututtuka da suke damun mace, wanda asalin su suna da asali da tarihin cuta ta dangi, ko kuma cutar dake kama mutum bisa dalilin yanayi na muhali.

Wani lokacin kuma yanayin abinci da mace take ci, suna da tushe wajen sa mace taji zafi lokacin da Mijinta yake kwanciya da ita.

Sabida haka, akwai hanyoyi daban daban. wadanda mace zata bi domin magance wannan matsalar.

Abubuwan da Mace zata nema domin hada wannan maganin sune kamar haka.

(1) – Garin Habba

(2) – Garin Ridi

(3) – Garin Raihan

(4) – Dabino

Bayan kin samo wadannan abubuwan da yadda zakiyi hadin maganin da kuma yadda zaku sha akan ka’ida.

Za’a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya, a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.

Allah ya bada sa’a ya wuce gaba.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na.

Wannan wani hadi ne da ake yi don magance zafin saduwa ko rashin sha’awa ko daukewar n’ima.

Abubuwan da Mace zata nema domin hada wannan maganin sune kamar haka.

(1) – Garin Habba

(2) – Garin Ridi

(3) – Garin Raihan

(4) – Dabino

Bayan kin samo wadannan abubuwan da yadda zakiyi hadin maganin da kuma yadda zaku sha akan ka’ida.

Za’a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya, a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.

Allah ya bada sa’a ya wuce gaba.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na.

Allah yasamudace Ameen summa Ameen 🤲🤲🤲.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button