🏥 Magunguna

Ga yadda zaku magance matsalar istimna’i wasa da Al’aura ko Farji ga wanda yake aikata shi Namiji ko Mace masu aure

Ga yadda zaku magance matsalar istimna’i wasa da Al’aura ko Farji ga wanda yake aikata shi Namiji ko Mace masu aure

Ga yadda zaku magance matsalar istimna’i wasa da Al’aura ko Farji ga wanda yake aikata shi Namiji ko Mace masu aure

 

Yan uwa wannan magani da zamuyi bayani magani ne wanda yake magance matsalolin da istim’nai ya haifar a jiki da kuma Al’aurar dan adam domin dawo da lafiya tamkar baa aikata ba.

 

Kuma kamar yadda yan uwa suka bukaci a bada wacce take da saukin hadawa,wannan fa’ida tana da saukin amfani ba kamar wacce ake dafawa take ba.

Ga kadan daga cikin illolin da istimna’i yake haifarwa ga Namiji ko Mace da suke aikata shi.

Ga kadan daga cikin illolin sa ga Maza.

1. Kankancewar azzakari

2. Saurin kawowa

3. Fitar fafin ruwa daga gaba

4. Raunin jiki

5. Yawan kokonto

6. Rashin nutsuwa

7. Saurin tsufa

8. Yamushewar fatar jiki

9. Fitsarin jini

10. Jin zafi yayin fitsari.

11. Rashin samun rabo

12. Kashe kwayoyin halitta.

Sannan kuma ga illolin sa ga Mata.

1.Lalacewar farji

2. Bushewar farji

3. Faitar farin ruwa daga farji

4. Daukewar sha’awa

5. Faitar kuraje daga farji

6. Gusar da budurcin ya mace.

7. Yamushewar fatar jiki.

8. Saurin kawowa yayin saduwa.

9. Yawan kokonto da rashin nutsuwa.

10.Zubewar Nono.

11. Hana samun rabo.

Sannan kuma dukkan wanda ya tsinci kansa cikin aikata wannan babban kuskure,yayi kokarin denawa tun kafin lokacin danasani ya riske shi.

Kuma yayi kokarin yin amfani da maganin daya dace,don kaucewa barazanar,illolinsa kuma shi yana da wani abu koda ace kafi shekara 20 da daina shi muddin baka nemi magani ba to yana nan tare da kai baza ka gane ba sai kana da iyali,ko kayi aure sannan zakaga illar da yayi maka.

 

Bayan haka ga yadda za’a hada maganin sa cikin sauki.

1. Garin girfa chokali 4 ( Cinnamon powder )

2. Garin habbatussauda chokali 2

3. Garin Tafarnuwa chokali 1

4. Garin citta chokali 1

5. Garin kaninfari chokali 3

A hade a zuma tacacciya liter 2 a kwaba sosai a chakuda,sai a ajiye a rika shan babban chokali 1 da safe 1 da yamma 1 da daddare sau 3 a rana.

Har wannan hadi ya kare,kuma insha Allah bangaren wadan ban matsaloli za’a samu waraka da yardar Allah.

Munagodiya dasauraranmu Allah yabadasa,a yasa adace.

Kucigaba da kasancewa taredamu akodayaushe dominsamun ingantattun magungunan gargajiya hardama sauran labaran duniya akai akai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button