🏥 Magunguna

Abubuwan Da Suke Janyo Jin Zafi Yayin Saduwa Da lyali Da Ya Kamata Ku Sani Domin Magance Matsalar

Wannan jin zafi yayin saduwa kan haddasa sabani da matsalolin rayuwar aure..bayan jin zafi lokacin saduwa akan kurma sarmu zafi a zuci, wato rashin jin dadi saboda wannan matsalar ta rashin samin gamsasshiyar rayuwar aure.

Maza za su iya samun matsalar kamar yadda mata ma za su iya samu.

1. Bushewar gaba

Babban abinda ke kawo wannan matsalar ta jin zafi lokacin saduwa shi ne bushewar farji ko daukewar n’ima. Maganin wannan shi ne amfani da mayuka da za su sa wajen yayi danshi kafin sabuwar. Yawan shan ruwa da gabatar wasa shi ma ya Kan taimaka.

2.Saduwa bayan haihuwa

Saduwa bayan haihuwa ba tare da bayar da tazarar lokaci ba kan janyo wannan matsala

3.Sanyin Mahaifa ko Mafitsara

Kasancewar kwayar cuta a farji kan iya janyo sanyi na mahaifa Dana mafitsara wanda suna daga cikin abubuwan dake janyo jin zafi lokacin saduwa

4. Tunanin cewa za’aji zafin saduwa

tunkafin a sadu Tunanin cewa za a ji zafi lokacin saduwa (tun kafin a sadun) kan sa tsokar da ke sarrafa farji ta suke, hakan zai haddasa jin zafi yayin saduwa.

5. Matsaloli na cikin mahaifa

Matsalolin mahaifa irin su tsiro acikin mahaifa(fibroid) da da wasu matsaloli na mahaifa kamar “endometriosis” kan iya janyo wannan matsalar

6. Ciwon sanyi (gonoriya a maza) a maza

6. Ciwon sanyi (gonoriya a maza) a maza

Yakanzo da Jin zafi lokacin fitsari,fitar farin ruwa ta gaba da dai sauransu,ana daukarsa ne ta hanyar saduwa.

7. Kumburi ko sanyin prostrate(Prostatitis) a Maza Yakanzo da zafin fitsari da Jin ciwo a dubura,ko Yawan fita yin fitsari bayan Jin zafi lokacin saduwa a maza Ire- irensa

A. Jin zafi a farkon farji: da zarar kan azzakarin namiji ya buya cikin farji, sai mace ta fara jin zafi. Abubuwan dake kawo hakan sun hada da bushewar gaba, wani ciwo a wajen, ko kasancewar kwayar cuta a wajen.

B. Jin zafi a can cikin farji:

B. Jin zafi a can cikin farji:

ana jin wannan zafi ne bayan al’aurar namiji ta shiga gaba daya. Abinda ke kawo wannan zafi ya hadar da:tsohuwar tiyata ko aiki da aka taba yiwa mutum, ko matsaloli na cikin mahaifa kamar yadda muka ambata
Magani Magani ya danganta da abunda ke kawo shi sannan a asibiti akeyinsa.likita zaiyi gwaje gwaje ta hanyar aune aune da tambayoyi.

1. Idan mace mai ciki ce, ana iya jinkirta saduwa sai bayan ta haife da wata daya da rabi

2. Idan bushewar farji ce, za a iya amfani da mayukan da za su iya kawo danshi a wajen kamar irinsu oestrogen vaginal creams

3. Idan kuma mace ta wuce shekarun daukar ciki, juma ta na gama da bushewar gaba, akwai bukatar ta ga likita da ya bata magani na musamman

4. Za ku iya sauya salon kwanciya wanda ba za a ji zafi ba a lokacin da ake saduwar

5. Zuwa ganin likitan jima’i (sex therapist) domin Bada shawarwari

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button