Gaskiya Ina Matukar Neman Mijin Aure -cewar Jaruma Ruky Alim
Wata sabuwa jaruma wadda tayi fice ta zo ta bayyanawa duniya babu shakka tana neman mijin aure.
Wannan furucin yazo ne daidai lokacin da BBC Hausa nayi hira da barr yunusa hudu akan zargin da ake na karba biliyan 2 domin ya bayyana Aisha binani wadda ta lashe zabe a jihar Adawama.
Nan ne wannan jarumar tazo tayi wannan furuci a karkashin martanin shafin bbchausa a Instagram.
To fa nan take mutane sunka soma tofa albarkacin bakinsu akan wannan furuci na jarumar inda hausaloaded ta tattaro muku martaninsu.
@deeya_fabrics_n_accessories :@ruky_alim ga hudu an baki
@prince_mmk1 : @ruky_alim to ba ga mu ba
@nomiisgee : @ruky_alim ga shugaban zabe nan
@excellency_usman : @ruky_alim Allah yabaki irin wanda kikeso
@bashmfashi : @ruky_alim Ubangiji Allah baki Mijin Aure Amma akwai gyrafa!!
@sanisamaila : @ruky_alim zakii iyya aure na wlh matukar kinasona wlh wlh wlh zan aure kii nayii alkwr