Maganin kankancewar gaba in dai baka iya saduwa da matarka sau 3 ko karancin ruwan maniyyi to ga magani
Shekaru da dama ana amfani da Tazargade wajen magance manyan cutukan da suke damun Al’umma saboda tana da sindarai wadan da suke kace cutuka da dama a jikin mutum cikin kankanin lokaci.
Kadan daga amfanin shayin Tazargade da kaninfari.
1. Magance ciwon kai.
2. Magance zazzabin maleria.
3. Magance bacin ciki.
4. Magance zafin zuciya.
5. Magance infection.
6. Magance raunin mazakuta.
7. Karfafa garkuwar jiki.
Yadda za’a hada shayin shine.
Zaka samo garin Tazargade teaspoon daya kaninfari rabin teaspoon a hade da ruwa kofi 2 a dafa, za’a iya saka sukari kadan ko zuma a ciki.
A rana 2 a sha kofi 1 safe 1 yamma kamar kwana 7 in sha Allah.
DUK WANDA BAYA IYA JIMA’I SAU UKU A LOKACI DAYA TO GA MAGANI.
Indai kana Namiji baka iya gamsar sa iyalin ka lallai kana sa babbar Matsala wacce yana da kyau kuma ace la magance ta, domin gudun samun matsala tsakanin ka da iyalin ka.
Don haka ga wata hanya mai sauki domin samun waraka akan wannan lamari, da shaani domin a gamsar da iyali a sauke musu hakkin su a zauna lafiya.
Hadin kuwa shine.
1. Na’a Na’a.
2. Zuma.
3. Lemon tsami.
Yadda za’a yi dasu shine.
Za’a samu Na’a Na’a kamar kunne 20 sai a wanke sosai a zuba mata ruwa kofi 1 a matsa lemon tsami guda daya a matsa a saka bawon a ciki a tafasa sosai,bayan an sauki a barshi ya wuce sai a zuba Zuma chokali 2 a ciki.
Za’a shanye wannan hadin awa daya kafin a kusanci iyali bayan anci abinci, insha Allah idan ka dage da wannan hadin zaka zama cikakken Namiji,domin kuwa kana da iyali baka sauke hakkin ka akwai sauran ka.
Ku kasan zaka iya Daukar infection koda bakai jima’i ba.
Abu me sauki ne ka dauki cutar da ake kira da Sexual Transmitted infection (Sti) ba tare da ka sadu da mai lalurar ba.
TAYAYA?.
Da farko menene ake kira da Sexual Transmitted infection (Sti) sune infection da ake dauka a lokacin saduwa, saduwar zata iya zama saduwa farji da farji,ko saduwa ta dubura ko ta baki.
Akwai da yawa daga cikin wadan nan (Sti) wadan zaka iya dauka cikin sauki wasu ma ta hanyar yin Sunbata wato (kiss) zaka iya daukar su,wasu kuma baa dauka ta wajen yin kis.

Allah yasamudace Ameen summa Ameen 🤲.
Kucigaba da kasancewa taredamu akodayaushe dominsamun ingantattun magungunan gargajiya hardama sauran labaran duniya akai akai munagodiya dasauraranmu dakuke akodayaushe.