🏥 Magunguna

Duk Namijin da mazakutar sa bata kai wannan adadin ba to lallai ya kamata ka nemi magani

Mutane da dama suna damuwa akan girman Azzakari kowa akwai yadda yake so yaga Azzakarin sa yayi girman da jikin sa zaji cewa lallai yanzu ya gamsu cewa shi Namiji ne.

Amma a zahiri ba haka abun yake ba,kowa akwai yanayin halittar da Allah yayi masa,wani tasa babba wani karami koma koda ya zama bata da girma hakan baya nufin zaka ka iya gamsar da mace bane.

Domin bincike abinda yace shine Azzakarin mutum madaidaici shine inci biyar da digo daaya 5.1 inches)ko kuma inci biyar da digo biyar (5.5 inches) idan ya mike kenan.

Sannan idan ya kwanta suka ce ana so yakai inci uku da digo shida (3.6 inches) idan babu shaawa ya kwanta kenan haka suka ce madaidaicin Azzakari ya kamata ya kasance.

Akwai wanda nasu ya haura wannan adadin wani zaikai inci 8 wani 7 to duka wannan ba wani abu bane halitta ne, amma idan Azzakarin ka yayi kasa da yadda aka fada to akwai abin dubawa a ciki shima kuma ya danganta.

Kuma yadda ake aunawa shine zaka samu tif abun awo na masu dinki shine yafi sauki sai ka auna dashi don gane yadda Azzakarin ka yake.

In sha Allah a bayani na gaba zamu kawo bayanin wanda suke da kankancewar gaba da yadda zasu nemi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button