Innalillahi!!! Kalli Video Yadda Ibtila,i Ya Fadawa Mawaki Ali Jita abunbabu dadi ???
Innalillahi wainna ilaihi rajiun yadda muka samu wani sabon video Mai matukar ban mamaki
Wani ibtilain ya fadawa mawakin kannywood Ali jita inda mutane Suka jajanta masa.
Wanan ba Kara min abin ban tausayi bane mutun ya gama wahala arayuwar sa Amma sai balain ya fadamasai
Muna fatan Allah ya kiyaye gaba ya mayar da alkawari wannan shine cikakken video ?????
Kuraje suna da dalilin fitowa a jikin fatar dan adam duba da yanayi na wasu abubuwan da kan iya bayyana a fili ko kuma sukan kasance boyeyyu har sai anyi kyakkyawan bincike sannan a gano su.
Da yawa daga cikin kurajen suna samo asali ne sakamakon rashin kula da tsaftar jiki da muhalli. Hakan yana saka kurajen su fitowa mutum akan fatar jiki ne, inda wasu ke kara haifar da wasu musamman idan ana sosawa kuma ruwan jikin su yana kara hawa kan fata.
Duba da kasantuwar yadda ake duba cikar kyawun mace, fuskarta tana ɗaya daga cikin manya manyan jari da ake la’akari da kuma duba a jikinta. Sannan kuma wani abu da yake ɓata fuskar mace shine ƙuraje.
Kurajen fuska suna sanya muni, da rashin kyawu ga ƴa mace, koda kuwa kyakkyawa ce. Don haka duk wacce ke son kurajen dake fuskarta su ɓace ɓat, ga hanyar da zasu bi.
Kayan haɗin sune ;
Lemon tsami
Kurkur
Zuma
Yadda zaki haɗa :
Mace zata wanke fuskarta sosai da ruwan ɗumi, ta goge da tsumma mai tsafta sannan ta tsaga lemon tsamin gida biyu, ta murje fuskarta dasu (akwai zafi kaɗan). Sai bayan kimanin minti biyar ta tashi ta wanke shi da ruwan dumi.
Sannan ta zuba garin kurkur din nan rabin cokali a cikin zuma cokali biyu, ta gauraya ta shafa akan fuskar, ta barshi zuwa kamar minti biyar sai ta wanke. Idan ya bushe ta shafa man zaitun.
In sha Allahu ƙurajen fuskar zasu mutu, kuma duk wani tabo ko baƙi-baƙi zai washe daga kan fuskarta.
Allah yasamudace Ameen summa Ameen.
Kucigaba da kasancewa taredamu akodayaushe dominsamun ingantattun magungunan gargajiya hardama sauran labaran duniya akai akai munagodiya dasauraranmu dakuke akodayaushe.