Advertisement
🏥 Magunguna

Duk mai son ya kara tsayi da kaurin mazakutar sa yayi amfani da wannan hadin maganin

Duk mai son ya kara tsayi da kaurin mazakutar sa yayi amfani da wannan hadin maganin

Advertisement

Duk mai son ya kara tsayi da kaurin mazakutar sa yayi amfani da wannan hadin maganin

Tsayi da kuma kaurin azzakari ga namiji yana da matukar muhimmanci da tasiri sosai ga rayuwar sa domin da hakan ne zaiyi fice a wurin mace. Duba da yadda mata da yawan su suna son namiji mai babbar bura (ma’ana azzakari mai tsayi da kauri).

Wannan tasa a shawarance yafi dacewa a matsayin ka na namiji ka tashi ka nemi abinda zaka zama gwarzo a wurin matar ka, domin babu wanda zaka burge matukar matar ka baka iya gamsar da ita.

Idan mazakutar ka tayi kasa da inchi 4 masa suka ce kana daga cikin masu matsalar kankancewar gaba,sannan udan kana da inchi 5.1 zuwa sama wannan lahiyar ka kakau zaka gansar da mace ba tare da fargaba ba.

Amma fa yau da gobe idan gaban ka bashi da girma sosai,ana saduwa ana haihuwa farjin iyalin ka zai iya zama yana bukatar gaban naka ya kara fiye da yadda yake,domin bata ji ya dena kai mata yadda ya kamata.

To insha Allah ga wanda yake da Aure ko mara auren da yake son gaban sa ya kara girma to yazo yayi amfani da wannan fa’ida.

Zaku sami wadannan abubuwan domin hada maganin.

1 Man Kantu

2 Man Kanunfari

3 Man hulba

4 Man Na’a Na’a

Za’a hade su waje daya kowanne idan aka samu kamar 30 mil zaa zuba man kantu da man hulba da kanunfari kowanne duka,amma Na’a Na’a zaa saka rabi ne a hade waje daya.

Zaka rika massage nashi a gaban ka safe da kuma dare,idan ka shafa bayan awa daya sai ka wanke tsawon wata daya,sannan idan kana da iyali karka sadu dasu sai ka wanke.

Allah yasamudace .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button