.
🏥 Magunguna

Hanyar da za’a hada maganin kari da tsayi na mazakuta da Habbatus Sauda cikin sauki

Hanyar da za’a hada maganin kari da tsayi na mazakuta da Habbatus Sauda cikin sauki

Hanyar da za’a hada maganin kari da tsayi na mazakuta da Habbatus Sauda cikin sauki

Habbatus sauda tana alfanu masu tarin yawa domin tarihin ta ya jima a fadin duniya, kuma bincike na masana ya tabbatar da hakan.

Ga dukkan mazaje wadanda suke ganin sun gaza ta bangaren gyaran gadon ka, garin habba wani sashe ne da yake da bada kariya da kuma tallafawa gangar jiki wajen tafiyar da ita yadda ya kamata idan har an sarrafa ta ta hanyar daya dace.

Ana iya alakanta mutum da mai karamin azzakari idan har ya balaga kuma tsayin ta bai wuce inci uku ba (3 inches), amma sabanin haka kuwa mutum yana da azzakari lafiyayye wanda zai iya gamsar da iyalin sa.

Habbatus sauda tana taimakawa sosai a bangaren daya danganci lafiyar gyaran jiki na maza da kuma mata, amma a yau zamu kawo muku yadda za’a sarrafa ta domin karawa azzakari tsayi da kaurin.

Abubuwan da za’a nema sun hada da:

Kamar dai kowanne magani yadda aka saba shine, dole a samu magami wanda shine jigo wajen kammaluwar sa ba tare da an samu kuskure ba.

-Ganyen na’a na’a danye ko busasshe.
-Man habbatussauda.

Hanya mafi sauki wajen yin wannan hadin:

Za ayi tafasa ganyen na’a na’a din da dan yawa haka kamar shayi. A zuba mas Man Habbatus Sauda cokali daya sannan asha. Safe da dare kafin kwanciya. in shaa Allah yana bada maana sosai matuka.

Allah yasamudace.

Kucigaba da kasancewa taredamu akodayaushe dominsamun ingantattun magungunan gargajiya hardama sauran labaran duniya akai akai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button