Advertisement
🏥 Magunguna

Yanzu yanzu akasamu labarin ganinwatan ramadana wadda yazama gobe za,ayi sallah nawatan azumi gayadda ganin watan yakasance

Wannan sallah dazamuyi Allah yasa muyitacikin jindadi dawalwala dakuma rufin,asiri albarkacin annabi Muhammad S A.

Karanta wannan dake kasa 👇🏻👇🏻👇🏼👇🏻👇🏻

Domin magance jin zafin saduwa da maigidanki ga maganin da zakiyi.

Yanayi yana faruwa wanda mace zata kasance tana jin zafi a lokacin da ake saduwa (jima’i) da ita.

Hakan yana samuwa ne sakamakon wasu cututtuka da suke damun mace, wanda asalin su suna da asali da tarihin cuta ta dangi, ko kuma cutar dake kama mutum bisa dalilin yanayi na muhalli.

Wani lokacin kuma yanayin abinci da mace take ci, suna da tushe wajen sa mace taji zafi lokacin da Mijinta yake kwanciya da ita.

Sabida haka, akwai hanyoyi daban daban, wadanda mace zata bi domin magance wannan matsalar.

Wannan wani hadi ne da ake yi don magance zafin saduwa ko
rashin sha’awa ko daukewar ni’ima.

Abubuwan da Mace zata nema domin hada wannan maganin sune kamar haka.

(1) – Garin Habba

(2) – Garin Ridi

(3) – Garin Raihan

(4) – Dabino

Bayan kin samo wadannan abubuwan da yadda zakiyi hadin maganin da kuma yadda zaku sha akan ka’ida.

Za’a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya, a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.

Allah ya bada sa’a ya wuce gaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button