.
📻 Labaran Hausa

🕋📿Gift🎁 To Ramadan Kareem📿🕋 Part (28) (2023) 🕋📿Dan Uwa Daure kaga Wanann Video Alabarkacin Watan Ramadan kayadahi Ga Abokan ka 🙏🕋📿☑️

🕋📿Gift🎁 To Ramadan Kareem📿🕋 Part (28) (2023) 🕋📿Dan Uwa Daure kaga Wanann Video Alabarkacin Watan Ramadan kayadahi Ga Abokan ka 🙏🕋📿☑️L

🕋📿Gift🎁 To Ramadan Kareem📿🕋 Part (28) (2023) 🕋📿Dan Uwa Daure kaga Wanann Video Alabarkacin Watan Ramadan kayadahi Ga Abokan ka 🙏🕋📿☑️

HIKIMOMIN DA AZUMI YA ƘUNSA

Tambaya:
Assalamu Alaikum. Don Allah Malam a taimaka min da bayani game da dalilin da yasa ake yin Azumi?

☑️RAMADHAN DAY (28)

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan Kyautar Ta Ramadan Kareem Sabo da zaka samu Lada mai yawa, Domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.

Amsa:
Wa alaikum assalam. Azumi ginshiki ne daga cikin turakun Musulunci, waɗanda addinin Musulunci ba zai cika ba sai da su. Allah da Manzonsa sun yi umarni da shi, saboda wasu muhimman manufofi, ga wasu daga ciki:

1. Samun tsoron Allah, saboda mai Azumi yana barin abin da yake so saboda Allah, hakan zai sa ya ƙara samun tsoron Allah.

2. Samun kariya daga Shaiɗan, saboda Azumi yana takure hanyoyin Shaiɗan, wannan yasa zunubai suke ƙaranci a Ramadan.

3. Tuna talakawa da wahalar da suke ciki, saboda duk lokacin da mai kuɗi ya ɗanɗana yunwa zai tuna halin da talakawa suke ciki.

4. Sabawa rai wajen barin abin da take so, da kuma haƙuri akan abin da take sha’awa.

5. Kankare zunubai da kuma samun ɗaukakar daraja, saboda Azumi yana gyara zuciya, da kuma rai.

6. Samun lafiyar Jiki, saboda Azumi yana kariya daga cututtuka masu yawa, kamar yadda likitoci suka tabbatar.

7. Ta hanyar Azumi mutum zai saba da yin aiki don Allah, saboda AZumi sirri ne tsakanin Allah da bawansa.

Allah ne mafi sani.
29/01/2013

Dr. Jamilu Yusuf Zarewa

Sadau kantarwa Daga Auwal Telan Gayu Allah yasa mudace Wanann Sako zai dinga zuwa muku kulin A Kwana 30 Adika Azumin Ramadan

RAMADAN DAY 28
6 FASTS OF SHAWWAL ✨

The Messenger of Allah (ﷺ) said:

“Whoever fasts Ramadan then follows it with six days (fasts) of Shawwal, it is as if he fasted a lifetime.”

📚: Sahih Muslim 1164 (2758)

The Messenger of Allah (ﷺ) said:

“Whoever fasts Ramadan, then follows it with six from Shawwal, then that is (equal in reward) to fasting every day.”

📚: Jami at-Tirmidhi 759 | Sahih

and as for how you will get the reward, The Prophet Muhammad (ﷺ) explained this when he (ﷺ) said: “Whoever fasts for six days after (Eid) al-Fitr has completed the year and whoever does a good deed will have the reward of ten like it.”

📚: Sunan Ibn Majah 1715 | Sahih

•• Calculation:

30 fasts of Ramadan_
1 fast = 10 good deeds so 30 fasts = 300 good deeds.

6 fasts of Shawwal
1 fast = 10 good deeds so 6 fasts = 60 good deeds.

300 + 60 good deeds = 360 (a year approx) good deeds.

NOTE: DO NOT miss this great opportunity In sha Allah.

🕋📿Gift🎁 To Ramadan Kareem📿🕋 Part (28) (2023) 🕋📿Dan Uwa Daure kaga Wanann Video Alabarkacin Watan Ramadan kayadahi Ga Abokan ka 🙏🕋📿☑️🕋

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button