Advertisement
🏥 Magunguna

Yadda zakuyi hadin maganin da zaku dauki tsawon minti 40 ko sama da haka kuna raya Sunna da iyalin ku

Wannan wani sahihin magani ne wanda zai dauke ka tsawon minti 40 ko sama da haka kana saduwa da iyalin ka ba tare da ka gajiya ba ko kayi saurin inzali ba.

Babbar matsalar da take damun Magidanta a bangaren iyali ita ce rashin jimawa suka biyawa iyalin su bukata a wajan kwanciya, wanda hakan yake ci musu tuwo a kwarya.

To a yanzu dai mun kawo muku wani hadin magani wanda idan kuka yawaita yin amfani da shi, zaku na daukar minti 40 zuwa sama da haka kuna saduwa da iyalin ku ba tare da kun gajiya ba.

Idan ka san baka da aure kar ma ka tsaya bata lokaci wajen karanta wannan fa’idah mai matukar amfani ga ma’aurata.

Kawai kuje shago ku sayo Fearless da Peak Milk, sai a sayo Ayaba ta naira 100 kacal ya isa.

Bude murfin Fearless din a juye madaran Peak Milk a ciki a jijjiga sosai, sai ka shanye abinka tas, bayan kaci Ayaba kamar guda 4 ko 2 ma ya wadatar.

Ma’aurata zakuyi wannan hadin ne bayan mintuna 30 kafin a kai ga raya Sunnar Manzon Tsira Annabi Muhammad (SAW), maza kadai zasuyi banda mata.

Ku gwada wanna fa’idar insha Allahu zaku dace.

Allah yabadasa,a yasa,adace.

Kucigaba da kasancewa taredamu akodayaushe dominsamun ingantattun magungunan gargajiya hardama sauran labaran duniya akai akai munagodiya dasauraranmu dakuke akodayaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button