.
📻 Labaran Hausa

Jaruma Hafsat Shehu ta Kara Wani Auren A Karo Na biyu tun bayan Rasuwar Mijinta.

Jaruma Hafsat Shehu ta Kara Wani Auren A Karo Na biyu tun bayan Rasuwar Mijinta.

Jaruma Hafsat Shehu ta Kara Wani Auren A Karo Na biyu tun bayan Rasuwar Mijinta.

Allah Sarki Jaruma Hafsat Shehu ta Kara Wani Auren A Karo Na biyu tun bayan Rasuwar Mijinta.

Tsohuwar matar Marigayi Ahmad s Nuhu wato hafsat Shehu wacce tun daga lokacin da Allah yayiwa mijin nata rasuwa ba’a karajin tayi zancen aureba sai yanzu daya cika shekara goma sha biyar da rasuwa kodai sai yanzu tabad jimamin rashin masa Allah ne dai kawai ya sani ko kuma wani abin take nufi.

A yanzu ta kara wani auren a karo na biyu bayan mutuwar Mijin ta.

👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

 

Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.

Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali :

– Bagaruwa : Ana dafa tare da ganyen magarya, ko kuma ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati.

– Kanunfari : Ana dafashi a sha da zuma, amma ya kasance yana da dumi sosai. Ko kuma ki jika ya kwana da safe sai ki tace kisha da madara da zuma.

Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta. Ko a rika tsarki da ruwan.

– Kwallon mangwaro : Idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha’I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki, shima a kalla 3x a sati.

– Almiski fari ko ja : Ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi, yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke, ki fara amfani dashi har tsawon kwanaki ar’bain (40).

Allah yasamudace Ameen summa Ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button