.
🏥 Magunguna

Idan kana so kana zubawa Matar ka maniyyi mai yawa domin ka gamsar da ita lokacin jima’i kalli video

Yana Bani Labarin Yana Kuka Nima Ina Kuka.

Tunda Nai Aure Wallahi Matata Ce Take Min Wankin Kaya Na Tsahon Shekaru 20 Kenan.

A Duk Tsahon Lokutannan Ban Taba Gode Mata Ba Idan Taimin Korafi Akan Hakan Sai Nace Mata Ai Ibada Kike Yi Ba Sai Nagode Miki Ba.

Haka Take Hakuri Ta Rabu Dani Kuma Bata Dai Na Abinda Take Yi Ba A Wasu Lokutan Takan Nuna Min Cewa Akallah Idan Nagode Mata Zata Ji Dadi Amma Wallahi Bana Kula Ta Hasalima Fada Nake Yi Mata.

Sai Nace Mata Zan Karo Aure Tunda Ita Godiya Take Bukata Sai Tayi Dariya Tace Min Ka Karo Mana Ai Ko Wacce Mace Da Halinta Zata Zauna.

Idan Ta Fada Min Haka Sai Na Gwaleta Nace Kishi Ne Da Bakin Ciki Yake Damun Ta.

Takan Yawan Fada Min Cewa Abban (Aisha) Ina Son Ka Bana Jin Dadin Yadda Kake Min Dan Allah Idan Nai Maka Laifi Ne Kake Min Haka Kayi Hakuri.

Amma Wallahi Ko A Jiki Na.

Takaici Yakan Sata Tace Min Allah Yasa Na Riga Ka Mutuwa A Lokacin Zaka Gane Irin Son Dana Ke Yi Maka A Rayuwa Da Kuma Hakurin Dana Keyi Da Kai Ina Mai Tabbatar Maka Bako Wacce Mace Ce Zata Yi Hakuri Dakai Ba.

Ina Son Na Riga Ka Mutawa Domin Bana Bukatar Wani Namiji Ya Taba Jiki Na Ballantana Ya Mallake Ni A Matsayin Mata Kai Kadai Nake Burin Zama Dashi A Rayuwa Ta.

Yanzu Maganar Dana Ke Yi Maka Allah Ya Dauke Kayar Sa Matata Fatima

Yanzu Nayi Aure Kuma Allah Ya Buda Min Kuma Na Samu Dukiya Mai Yawa Matar Dana Aura Kafin A Daura Mana Auren Sai Dana Kaita Aikin Hajji Sannan Na Siya Mata Motar Miliyan Biyu Nayi Mata Lefe Na Gani Na Fada.

Abinda Yanzu Yake Damuna A Rayuwa Ta Shi Ne Duk Abinda Nayi Mata Bata Gode Min Abinda Take Nuna Min Kullum Shi Ne Hakkin Tane Kuma A Gidan Su Tana Samun Sama Da Abinda Nake Yi Mata Dan Haka Bata Bajinta Nake Yi Ba Da Zata Na Gode Min.

Wallahi Abin Yana Damu Na Ita Ko Kayan Ta Bata Iya Wankewa Ballantana Nawa.

Duk Lokacin Dana Yi Mata Abu Bata Gode Min Ba Sai Na Tuna Da Matata Fatima Nace Toh Daman Haka Take Jin Zafi A Cikin Zuciyar Ta Lallai Fatima Jaruma Ce.

Yana Bani Labarin Yana Kuka Nima Ina Kuka.

Tunda Nai Aure Wallahi Matata Ce Take Min Wankin Kaya Na Tsahon Shekaru 20 Kenan.

A Duk Tsahon Lokutannan Ban Taba Gode Mata Ba Idan Taimin Korafi Akan Hakan Sai Nace Mata Ai Ibada Kike Yi Ba Sai Nagode Miki Ba.

Haka Take Hakuri Ta Rabu Dani Kuma Bata Dai Na Abinda Take Yi Ba A Wasu Lokutan Takan Nuna Min Cewa Akallah Idan Nagode Mata Zata Ji Dadi Amma Wallahi Bana Kula Ta Hasalima Fada Nake Yi Mata.

Sai Nace Mata Zan Karo Aure Tunda Ita Godiya Take Bukata Sai Tayi Dariya Tace Min Ka Karo Mana Ai Ko Wacce Mace Da Halinta Zata Zauna.

Idan Ta Fada Min Haka Sai Na Gwaleta Nace Kishi Ne Da Bakin Ciki Yake Damun Ta.

Takan Yawan Fada Min Cewa Abban (Aisha) Ina Son Ka Bana Jin Dadin Yadda Kake Min Dan Allah Idan Nai Maka Laifi Ne Kake Min Haka Kayi Hakuri.

Amma Wallahi Ko A Jiki Na.

Takaici Yakan Sata Tace Min Allah Yasa Na Riga Ka Mutuwa A Lokacin Zaka Gane Irin Son Dana Ke Yi Maka A Rayuwa Da Kuma Hakurin Dana Keyi Da Kai Ina Mai Tabbatar Maka Bako Wacce Mace Ce Zata Yi Hakuri Dakai Ba.

Ina Son Na Riga Ka Mutawa Domin Bana Bukatar Wani Namiji Ya Taba Jiki Na Ballantana Ya Mallake Ni A Matsayin Mata Kai Kadai Nake Burin Zama Dashi A Rayuwa Ta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button