.
🏥 Magunguna

Ga yadda zaku magance wata matsala wacce indai kana da ita baza ka iya gamsar da matarka ba duk karfin ka

Ga yadda zaku magance wata matsala wacce indai kana da ita baza ka iya gamsar da matarka ba duk karfin ka

(1) Haifar da kwayoyin cuta (Infection) da za su baibaye al’aurar mace wadanda za su iya kara hadarin jawo nakuda tun lokacin haihuwa bai yi ba, da kuma hadarin saurin kamuwa da cututtuka masu alaka jima’i kamar ciwon sanyi da sauran su.

(2) Yana iya jawo kwayoyin cuta ga mahaifa da kwayayen haihuwa da aka fi sani da Pelvic inflammatory disease (PID). “Wannan al’amari na iya hana mace samun haihuwa kwata-kwata, ko kuma ya sa mace ta dinga daukar ciki a wajen mahaifa,” in ji Dakta Hauwa.

(3) Wata mujallar lafiyar mata ta Amurka ta intanet WebMD, ta ce wani bincike da aka yi ya gano cewa mata masu wanke al’aura da sabulu ko sinadarai sun fi fuskantar hadarin kamuwa da cutar PID.

(4) Akwai kuma yiwuwar mace ta dinga fama da matsanancin kaikayi a gabanta, ko kuraje su fito mata ko kuma al’aurar ta dinga tsagewa.

(5) A wasu lokutan wani ruwa mai kauri mai kalar dorawa ko kore mai kuma wari zai ta fitowa daga gaban mace, wanda dole sai ta je asibiti don a magance shi.

Kamar yadda muka kawo muku yadda za’a hada maganin sanyi a baya, a yau ma wata faida wacce take maganin sanyi na jiki dana mara.

Zaku samo wadannan abubuwan kamar haka.

(2) Albasa.

Za’a samu furen Zogale a wanke sai a samu Albasa a yayyanka a hada da furen a dafa,idan aka sauke ya wuce sai a rika sha kamar shayi safe da yamma.

Zakuyi wannan hadin maganin har na tsawon sati daya.

Allha yasamudace Ameen Ameen 🤲.

Kucigaba da kasancewa taredamu akodayaushe dominsamun ingantattun magungunan gargajiya hardama sauran labaran duniya akai akai munagodiya dasauraranmu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button