.
🏥 Magunguna

Cututtukan da suke kama farjin mace da hanyoyin magance su cikin sauki

Cututtukan da suke kama farjin mace da hanyoyin magance su cikin sauki

Maganin kankancewar gaba girman gaba da karin kaurin mazakuta

Idan mazakutar ka tayi kasa da inchi 4 masa suka ce kana daga cikin masu matsalar kankancewar gaba,sannan udan kana da inchi 5.1 zuwa sama wannan lahiyar ka kakau zaka gansar da mace ba tare da fargaba ba.

Amma fa yau da gobe idan gaban ka bashi da girma sosai,ana saduwa ana haihuwa farjin iyalin ka zai iya zama yana bukatar gaban naka ya kara fiye da yadda yake,domin bata ji ya dena kai mata yadda ya kamata.

To insha Allah ga wanda yake da Aure ko mara auren da yake son gaban sa ya kara girma to yazo yayi amfani da wannan fa’ida.

(1) Man Kantu (sesame oil)

(2) Man Kanunfari (clove oil

(3) Man hulba (Fenugreek oil)

(4) Man Na’a Na’a (Mint oil)

Za’a hade su waje daya kowanne idan aka samu kamar 30 mil zaa zuba man kantu da man hulba da kanunfari kowanne duka,amma Na’a Na’a zaa saka rabi ne a hade waje daya.

Zaka rika massage nashi a gaban ka safe da kuma dare,idan ka shafa bayan awa daya sai ka wanke tsawon wata daya,sannan idan kana da iyali karka sadu dasu sai ka wanke.

Karanta wannan👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Cututtukan da suke kama farjin mace da hanyoyin magance su cikin sauki

Matsalolin da suke kama farjin Mata da hanyoyin da za’a magance su.

Macen da take fama da kaikayin farji ( INFECTION) sai ta nemi wadannan abubuwa.

(1) Tafarnuwa

(2) Garin hulba

(3) Man shanu

Sai ta tafasa su ta dinga shiga tana zama Sau 3 a Rana.

Dadewar gaban mace wato farji macen da take fama da dadewar farji sai ta nemi wadannan.

Sai ki nemu wadannan abubuwan kamar haka.

Ganyen kabewa.
Ganyen zogale.
Man ka danya.
Hulba.

Sai ta hada su waje daya ta kwaba su da mai ta dinga shafawa Sau uku a Rana, Duk shafawa sai ta wanke da ruwan dumi zata ga sauki.

Malewar farji shine mace ta ji zafi in Ana saduwa da ita tace kamar ciwo ne a ciki.

Bagaruwa
Alimun Amma Dan kadan.
Ganyen zogale.
Tafarnuwa.

Sai ta hadasu waje daya ta ringa zuba ruwa tana shiga.

Daukewar ni’ima, macen da ni’imarta ta dauke sai ta nemi wadannan abubuwa.

Aya mai gishiri.
Gyada mai gishiri.
Gurjiya.
Madarar peak.

Nonon kurciya  wata ciyawa ce, sai ki dake su ki dinga shan su da madara, ko nono kindirmo zaki ga yadda zaki yi.

Fitar ruwa, macen da take fama da fitar ruwa sai ta nemi wadannan.

Saiwar zogale.
Saiwar rai dore.
Garin tafarnuwa.
Barkono.
Daddawa.

Sai ki hade su ki dake Kiyi yaji ki tankade yayi lukui, sai ki dinga zubawa a cikin abinci kina ci.

kurajen farji, macen da take fama da kurajen farji su suke haddasa idan ana saduwa da ita taga jini, ko ciwon Mara.

To sai ki nemi wadannan abubuwan.

Kanunfari
Citta
Kimba.

Zaki dake su ki rinka sawa a shayi ko ruwan dumi kina sha.

Allah yarufa,asiri.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button