.
📻 Labaran Hausa

Gift To Ramadan Kareem Part (9) (2023) Dan Uwa Daure kaga Wanann Video Alabarkacin Watan Ramadan kayadahi Ga Abokan ka 

HIKIMOMIN DA AZUMI YA ƘUNSA

Tambaya:
Assalamu Alaikum. Don Allah Malam a taimaka min da bayani game da dalilin da yasa ake yin Azumi?

RAMADHAN DAY (9)

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan Kyautar Ta Ramadan Kareem Sabo da zaka samu Lada mai yawa, Domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.

HIKIMOMIN DA AZUMI YA ƘUNSA

Tambaya:
Assalamu Alaikum. Don Allah Malam a taimaka min da bayani game da dalilin da yasa ake yin Azumi?

Amsa:
Wa alaikum assalam. Azumi ginshiki ne daga cikin turakun Musulunci, waɗanda addinin Musulunci ba zai cika ba sai da su. Allah da Manzonsa sun yi umarni da shi, saboda wasu muhimman manufofi, ga wasu daga ciki:

1. Samun tsoron Allah, saboda mai Azumi yana barin abin da yake so saboda Allah, hakan zai sa ya ƙara samun tsoron Allah.

2. Samun kariya daga Shaiɗan, saboda Azumi yana takure hanyoyin Shaiɗan, wannan yasa zunubai suke ƙaranci a Ramadan.

3. Tuna talakawa da wahalar da suke ciki, saboda duk lokacin da mai kuɗi ya ɗanɗana yunwa zai tuna halin da talakawa suke ciki.

4. Sabawa rai wajen barin abin da take so, da kuma haƙuri akan abin da take sha’awa.

5. Kankare zunubai da kuma samun ɗaukakar daraja, saboda Azumi yana gyara zuciya, da kuma rai.

6. Samun lafiyar Jiki, saboda Azumi yana kariya daga cututtuka masu yawa, kamar yadda likitoci suka tabbatar.

7. Ta hanyar Azumi mutum zai saba da yin aiki don Allah, saboda AZumi sirri ne tsakanin Allah da bawansa.

Allah ne mafi sani.
29/01/2013

Dr. Jamilu Yusuf Zarewa

Sadau kantarwa Daga Auwal Telan Gayu Allah yasa mudace Wanann Sako zai dinga zuwa muku kulin A Kwana 30 Adika Azumin Ramadan

09
Suhoor is not an obligatory part of fasting?

Anas رضي الله عنه reported: The Messenger of Allah (ﷺ)said,

“Eat suhoor (dawn meal). Certainly, there is grace in suhoor.”

[Bukhari and Muslim]. Riad al-Saliheen book 9, Hadith 1229]

In Sunan bin Majah 1692, it was narrated from Anas Bin Malik that the messenger of Allah (ﷺ) said: “Eat Suhoor, for in suhoor there is Grace

NOTE: Suhoor or eating before dawn is the Sunnah of the Prophet (peace and blessings of Allaah be upon him). This is actually not an individual for fasting. But we want to perform fasting with excellence and to the best of our abilities. This is done by imitating the Prophet Muhammad (ﷺ) and doing as he did.

.

Gift To Ramadan Kareem Part (9) (2023) Dan Uwa Daure kaga Wanann Video Alabarkacin Watan Ramadan kayadahi Ga Abokan ka 

HIKIMOMIN DA AZUMI YA ƘUNSA

Tambaya:
Assalamu Alaikum. Don Allah Malam a taimaka min da bayani game da dalilin da yasa ake yin Azumi?

RAMADHAN DAY (9)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button