Ga Mazan da sukayi aure farko: Ga yadda ake tadawa Amarya sha’awa kafin a fara saduwa da ita
Ga Mazan da sukayi aure farko: Ga yadda ake tadawa Amarya sha’awa kafin a fara saduwa da ita

Ga Mazan da sukayi aure farko: Ga yadda ake tadawa Amarya sha’awa kafin a fara saduwa da ita
Wanda baya iya jima’i minti 30 yake saurin kawowa to ga magani
MAGANIN SANYIN MARA MAI Tsanani Ga Mata
DAN ALLAH KUYI SHARE
Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka muna muku fatan Alkhairi,da fatan muna cikin koshin lafiya.
A yau na bayani ne game da maganin sanyin mara na maza da mata,kuma wannan magani ne sadidan.
ALAMOMIN SANYIN MARA:
1. Dauke sha’awa:
2. Fitar farin ruwa daga gaba:
3. Tsagewar farji:
4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji:
5. Saurin inzali:
6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani:
7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki:
8.fitar kuraje a baki da makogaru:
ABINDA ZA’A NEMA:
1. ganyen zogale( moringer)
2. Ganyen raihan(basil)
3. Kanun fari(clove)
4. Citta(Ginger)
5. Tafarnuwa (Garlic)
YADDA ZAA HADA.
Za’a samu abubuwan da muka lissafa amma kowannen su busashshe ake bukata, sai a hade waje guda a dake su ko ma niƙe su,suyi laushi.
Za’a rika diban karamin chokali a zuba a shayi ba madara(Tea) a barshi na tsawon kinti 5 sai a sha,zaai haka sau 2 a rana.i
Idan mace na ciwon mara da debi chok81 babba ta tafasa da ruwa kofi 2,idan ya wuce sai tasa zuma,tasha kofi 1 safe 1 yamma.
Za’ai amfanin dashi na tsawon sati 2 ko wata 1.
Idan kina so ki mallaki maigidanki yana sha’awar ki to kalli video kisan yadda zaki gyara Nonuwan ki
Gare Ki ‘Yan Mata
Sayyaderh Auterh Abubakar
Namiji ba shi da laifi idan ya ce zai aureki ya yaudareki bai aureki ba, laifinki ne, laifinmu ne mata.
Na san da yawan mata za su ji haushina? To ki sani ni ma na yaudari kaina a lokacin da na ce shi ne ya yaudare ni bai aureni ba bayan laifina ne.
Sister kina da ilimi kin sani a addinance gidanku aka ce a fara zuwa a nemi aurenki ba a kan hanya ko wurin biki ba. Ki ƙaddara ma kun hadu a hanya ko biki kun yi exchanging numbers, kin koma gida ya ce aurenki zai yi me ya kamata ki yi?
Kowa fa yana da matarsa haka kowace na da mijinta, kar soyayya ta rufe mu don gudun rabuwa da zaɓinki.
A matsayinki na mace mai addini da ilmi, me ya kamata ya yi kafin wata doguwar mu’amala ta shiga har ki ji kina son sa? Ki ɗauki mataki kafin soyayyarsa ta addabe ki, ta hana ki sukuni
Amma tsabar mantawa da kanmu da halin da za mu shiga sai soyayya ta rufe mana idanu bayan kin ji ya yi aure ki ce ya yaudareki.
DALILINA!
Idan ya ce yana sonki zai aureki ki ce maganar farko ya zo ya ga iyayenki su ba shi izini, daga neman izini wani zai iya rabuwa da ke cikin sauƙi ba ki sha wahala ba .
Idan ya je kuma har a ransa ba da gaske yake ba, ki bi shi a hankali kar ki zurfafa, idan an samu sati ɗaya ki nuna masa dacewar haɗuwar iyaye ko da za a kai wani lokaci ba a yi aure ba.
Allah yasa mudace ameee summa ameen.