🏥 Magunguna

ZAMANTAKEWAR AURE GA MA’AURATA

ZAMANTAKEWAR AURE GA MA'AURATA

ZAMANTAKEWAR AURE GA MA’AURATA

🌹SHAWARA GA MA’AURATA 🌹..

Sai kaga namiji yabar gidansa ba abinci ko ya basu abincin da ake ce ma yaka-malam, amma shi yaje wurin mai indomie a dafa masa indomie da kwai guda bakwai ga wani katon bread 🍞 a hannunsa yana ci a waje, baya jin kunyar Allah.

Idan Allah ya wadataka kai ma ka wadata iyalinka, wannan shi ake ce ma namiji.

Wanda yafi a cikin maza shine wanda yafi kyautata ma iyalinsa. Kyautata ma iyalinka ka samu daukaka duniya da lahira.

🌹SHAWARA GA MA’AURATA 🌹..

To ai matsalarki ta fara ne tun lokacin da zaki za6i miji. Me ya hana ki za6i miji mai addini wanda zai rike ki cikin mutunci? Shi fa aure ibada ne kuma so ake idan anyi a zauna tare duniya da lahira.
Auri miji ma’abocin addini ki zauna cikin farin ciki duniya da lahira..

🌹SHAWARA GA MA’AURATA 🌹..

To ai matsalarka ta fara ne tun lokacin da zaka za6i mata. “Za a iya auren mace dan Dukiyarta, Kyanta, Nasabarta ko Addininta (Mai riko da addini). Amma sai Annabi (SAW) ya umurce mu da mu auri ma’abociyar addini. Shi fa aure ibada ne kuma so ake idan anyi a zauna tare duniya da lahira.

Auri mace ma’abociyar addini ka zauna cikin farin ciki duniya da lahira..

🌹SHAWARA GA MA’AURATA 🌹..

Bazan Daina Sonka ba, Idan Dai har Zuciyata Zata Zamo Tana Bugawa. Ka Shiga Raina ta yanda Fitarsa Zai iya Janyo hasarar Rasa raina, Soyayya ta da kai Wani sirrine na Zukata Guda Biyu, Kuma Wata alakace Ta Abu makusanta Guda Biyu Watau Tagwaye Komai nasu sunayinsa ne a tare.

Irin kalaman da ya kamata ki rika fada ma mijinki kullum kenan. Idan har baki yi masa to wata zata yi masa a wajen.

🌹SHAWARA GA MA’AURATA 🌹..

Ka sani soyayyace ta hadaku, kuma saboda kana sonta ka aureta, kada ka cutar da matarka, kada ka zalunce ta.

Ta bar iyayenta da danginta, ta za6i zama da kai dan tana sonka to ka rike ta amana, kayi iya kokarinka wajen kyautata mata, ka tsare mata addininta, da mutuncinta. Idan kayi haka, to ka kafa tushen zan lafiyarku.

🌹SHAWARA GA MA’AURATA 🌹..

Kada ki yarda kyawunki ya yaudareki, har ki rika ganin ba mijinki ya kamata ki aura ba. Ki sani akwai kyawawan mata a waje wadanda suka fiki kyau kuma masu kananan shekaru, suna fatan su samu wanda bai kai mijinki ba.

Mata ku rike mazajenku da amana, ku zauna lafiya, ku yi masu biyayya. In ko kun-ki-ji, ba-kwa-ki-gani ba.

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button