Idan kasan baka wuce minti 40 kana biyawa iyalinka bukata to kayi wannan hadin maganin
Idan kasan baka wuce minti 40 kana biyawa iyalinka bukata to kayi wannan hadin maganin

Idan kasan baka wuce minti 40 kana biyawa iyalinka bukata to kayi wannan hadin maganin
Jama’a barkan mu da sake kasanchewa daku a yau ma mun sake kawo muku amsar tambayar ku, ma’ana mun kawo muku maganin muhimmiyar matsalar nan ta karancin ruwan maniyyi.
Hakika karanchin ruwan maniyyi yana haifar wa da da Namiji gagarumar damuwa wajen kwanciyar aure, kai harma da matar ka kana jefa ta chikin damuwa.
Ga wasu daga cikin matsalolin karacin ruwan maniyyi ga da namiji sune.
(1) Zakana jima’i da matarka amma ba zakana jin wani dadi sosai ba.
(2) Idan ka gama jima’i da matarka zakaji wata guguwar kasala ta bijiro maka.
(3) Zaka iya yin jima’i amma sai bayan sati guda zaka kara jin sha’awar matar ka.
(4) Zaka iya jin sha’awar yin jima’i amma sai kaji baka son yi sabida bacin ran idan kayi zaka ji ba dadi daga baya.
(5) Sannan matar ka ita kanta zatake fama da rashin biyan cikakkiyar bukata daga gurinka hakan zai sa zaman ku ya zama babu kwar jini.
To amma wani irin hadin magani ya kamata kayi domin magance wannan matsalar?.
Akwai kuwa maganin ya ya dace mu baku ida har kuna tare da mu to kuyi wannan hadin zaku ga amfanin sa matuka.
(1) Na farko zaku samo Tafarnuwa dunkule daya.
(2) Zaku samo ganyen mangwaro amma ba manya ba ganyen ba kuma kanana sosai ba.
Idan kun gama samo wadannan abubuwan da muka lissafa muku ga yadda zakuyi hadin nasu.
Sai ku daddaka su a turmi sama sama, sannan kusa ruwa kamar kofi biyu, sai ka dafa su ka tabbatar ya dahu sosai, sai ka sami rabin gwangwanin Madara Pick.
Kar ka manta dama ruwan kofi biyu ka dafa maganin da shi, sai ka sha kofi daya da safe kafin kaci komai kofi daya kuma da yamma na tsawon sati guda zakayi hakan, to wallahi sai kayi mamaki matuka idan kayi wannan hadin.
Sannan sharadin wannan hadin shine ba zakayi jima’i na tsawon sati guda ba har sai ka gama wannan hadi.