.
🏥 Magunguna

Allahu Albar Kalli Cikakken Bidiyon yadda Akai Jana’izar Jarumin Kannywood Awarwasa Allah yajikansa albarkacin wannan wata naramadan

Allahu Albar Kalli Cikakken Bidiyon yadda Akai Jana’izar Jarumin Kannywood Awarwasa Allah yajikansa albarkacin wannan wata naramadan

Allahu Albar Kalli Cikakken Bidiyon yadda Akai Jana’izar Jarumin Kannywood Awarwasa Allah yajikansa albarkacin wannan wata naramadan

Saimuyimasa addu,a albarkacin wannan wata na Ramadan Allah yamasarahama yasa yahuta.

Jaruma Amal Umar ta roki Kotu data hana ‘yan sanda kamata kan zargin handame kudade N40m

Kano Fitacciyar jarumar Kannywood Amal Umar ta tunkari babbar kotun tarayya dake Kano inda ta nemi data hana kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano kama ta.

Jaruma Amal dai na fuskantar zargi na damfarar wasu kudade da yawansu ya kai naira miliyan 40, kamar yadda shafin Hausa legit suka ruwaito.

A shekarar da ta gabata ne rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kaddamar da bincike kan jarumar bisa zarginta da hada kai da wani Ramadan, wanda ake zargin saurayinta ne wajen damfarar wani dan kasuwa, Alhaji Yusuf Adamu.

Dan kasuwar ya zarge ta da karbar masa kudi tare da yarjejeniyar cewa zasu kafa wani kasuwanci na siyar da waya.

Sai dai kuma jarumar ta gaggauta zuwa kotu karkashin jagorancin Sunusi Ado Magaj, wanda ya dage sauraron shari’ar zuwa watan nan.

Da kotu ta dawo zama kan lamarin a ranarJuma’a lauyan gwamnati “Barista Badamasi” ya gabatar da takardu dake nuna yadda jarumar ta damfari mutumin kudi naira miliyan 40.

Sai dai kuma, Amal Umar ta hannun lauyanta “Barista Adama Usman” tace mai karan ya bata naira miliyan 8 don ta bude shago sannan ya bata naira miliyan 3 don ta biyawa mahaifinta bashi, ta kuma gabatar da takardu don kare jawabinta.

Marista Adama ta bukaci kotu da ta hana ‘yan sanda yin bincike da kuma yunkurin kama wacce take karewa.

Daily Trust ta rahoto cewa, Mai sharia Magaji ya dage shari’ar zuwa 17 ga watan Afrilun 2023.

Source of Hausa legit

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button