.
📻 Labaran Hausa

Dino Melaye Fa Ya Zama Ɗan Iska Kalli Rashin Kunya Da Yake Wa Shugaban Hukumar Zaɓe A Abuja Yayin Bayyana Sakamakon Zaɓe.

Wakilin jam’iyyar PDP a dakin tattara sakamakon zaben shugaban ƙasa, Sanata Dino Melaye ya yi ƙorafin cewa an tafka maguɗi a sakamakon zaɓen shuagaban ƙasa na jihar Ekiti.

Dino Melaye ya yi ƙorafin a gaban shugaban hukumar zaɓe farfesa Mahmood Yakubu, inda ya ce INEC ta sake duba batun kuri’un jihar.

Sai dai, farfesa Yakubu ya mayar da martanin cewa alkaluma da wakilin na PDP ya bayyana hukumar bata san da su ba saboda waɗanda ke hannunta sahihahi ne.

Jam’iyyar PDP ta ce hukumar INEC ta saba wa doka wajen rashin sanya sakamakon zaben shugaban kasa a manhajarta ta intanet.

Allah yasamudace Ameen Ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button