Matuqar baka sauke hakkinta da ya rataya a kan ka za ka fita daga ranta

Matuqar kana sauqe hakkin ka amma kana nuna mata kamar alfarmar zama da ita kake, zata bar ganin kiman abun da kake mata.
Matuqar zaka zageta, ka ci zarafinta a gaban yaranku, ‘yan uwanta/ka, qawayenta/abokan ka ko ‘yan aikin ku zaka fita daga ranta
Matuqar baka mutunta ‘yan uwanta zaiyi wuya ta mutunta naka.
Matuqar baka mutuntata zaiyi wuya ta girmama ka
Matuqar kana da ikon kyautatawa a riqon gidan ka ka qi zata bar ganin qimarka
Matuqar kana da dabi’u marassa kyau ( shaye shaye, neman mata, karya, etc) zaiyi wuya taga girmama da mutuncin ka
Matuqar kana son ta gyara halayenta dole sai ka gyara naka dabi’un.
Matuqar kuna son ku zauna lafiya sai kun sa tsoron Allah a zukatan ku, kun kiyaye hakkokin aure, kun taimaki juna wajen gyara auren ku, kun yi hakuri, kawaici, uzuri, kyauta, kyautatawa, nisantar zargi, bincike, karya, ha’inci da kyashi.

Allah yasamudace duniya da lashira Ameen summa Ameen 🤲🤲🤲.
Allah yataimaka yasa ,adace.