.
🏥 Magunguna

MAGANIN MATSALAR FITSARI_

MAGANIN MATSALAR FITSARI_

MAGANIN MATSALAR FITSARI_*
:

TAMBAYA:

:
Assalamu Alaykum Mallam Allah ya saka ma da alheri duniya da lahira, kuma Allah ya jikan mahaifa ameen.

Mallam Don girman Allah ka taimaka min da Addu’a ko magani, wallahi mallam inaje yin fitsari, yana daukan lokaci kamin ya fito kuma kadan kadan yake fitowa kuma bladder na yana ciwo, mallam wallahi haka kawai ya fara min ciwo. Fitsari yana fitowa kadan kadan kuma in ya fito yana yankewa.

:
*AMSA*
:

Wa’alaikumussalam warahmatullah.

Dangane da wadannan matsalolin naka, zata yiwu matsalar acikin bladder dinka ne. Kuma zata yiwu ko Prostate cancer ne yake haddasa maka wannan.
.
Ya kamata kaje babban asibiti su dubaka, watakil zasu gane ainihin abinda yake damunka, kuma zasu baka maganin da ya dace dakai.
.
_Amma kafin nan ga wasu abubuwa kaje ka jarraba. Insha Allahu za’a dace:_
_(1). Ka samu ‘Ya’yan Kabewa Cokali 7, ‘Ya’yan Kankana ma cokali 7._
_Ka nika kowanne daban daban._
_(2). Ka samu tafasasshen ruwa, ka zuba garin ‘ya’yan kabewar nan Cokali guda aciki._
_(3). Ka barshi ya huce (ba wai sanyi ba) sannan ka zuba Zuma aciki, sai kasha da safe kafin karyawarka da minti 15._
_(4). Da yamma kuma sai kayi ma ‘ya’yan Kankanar nan haka. Sannan kasha. Kuma zaka maimaita haka har sati guda._
.
_*(2)* Ka samo Katuwar Albasa guda 1. Ka yanka gida 4 sannan ka dafata da ruwa kofi guda._
_Idan ta dahu, ka tace ruwan, Sannan ka zuba Zuma sosai acikinta sannan kasha._
_Insha Allahu wannan zai maka maganin Basur mai kaikayi, ko mai tsiro, ko basur mai Jini, ko ciwon Cancer, ko Ciwon mafitsara, ko Ciwon Qoda, ko tsakuwar Qoda.

:
“`Allah ta’ala yasa mudace“`

 

 

 

DON MA’AURATA SABABUN AURE

 

 

*📵NOTE: wanna bayani zai Taimaki ma’aurata (maza&Mata) domin Gyaran zamantakewar auren su:*

*da fatan ma’aurata suna fahimtar wanna post mai taken a sama domin gyara zamantakewar aure*

ALLAH ka gafarta mana”

*–SUFFOFIN INZALIN MAZA DA MATA*

 

yana da kyau idan miji ya biya
bukatarsa da matarsa to ya dakata kadan harsai bukatar matar tasa ta biya domin rashin dakata mata ta biya tata bukatar na iya cutar da ita kuma yana iya haifar da tsana a tsakanninsu amma kuma idan itace ta rigashi inzali to anse ya sauka daga kanta domin cigaba da jima’i da
ita bayan tayi na iya cutar da ita.

*–menene inzali-(RELEASING) “”ALAMOMIN INZALIN MATA””*

❒-alama ta farko miji zai ga gumi ya tsatatsafo mata a goshi.

❒-miji zai ji matarsa ta makalkale shi.

❒-akwai wacce kunya take kamata bata iya hada ido da mijinta.

❒-akwai wadda gabobin suke gaba daya.

❒-akwai wacce razana take in tayi
inzali.

❒-akwai wacce take rufe idanunta da hannayenta.

❒-akwai wacce take ture mijinta daga kanta.

*—ALAMOMIN INZALIN MAZA—*

❒-akwai wanda zai saki jikinsa kamar ya mutu.

❒-akwai wanda yake kuka.

❒-akwai wanda yake dukan shimfida da hannunsa.

❒-akwai wanda yake rugunme matarsa kamar ya tsagata.

❒-akwai wanda shure-shure.

❒-akwai wanda yake rintse idanusa ya cinje fatar bakinsa.

 

 

*”””RUWAN DADI”””*

 

ruwan maniyyin na haifar da tsanaqnin dandano mai da hankali ma’aurata a musamman yayin fitowarsa kuma yawan a jikin namiji ya samu she sanya miji damar mai- maita saduwa da matarsa a dare daya har sau uku koma fiye da haka ba tare daya gaza ba.

 

☞-maniyyin namiji ruwa ne fari mai kama da madara sannan yana da yauki da dan ko da kuma kauri.

 

 

☞-amma maniyyin mace ruwa ne mara kauri mai launi fatsi-fatsi sannan yana da yauki ruwan dadi nada matukar mahimmancin a jikin ma’aurata saboda haka yake da kyau su lazimci cin abinci mai gina jiki da kuma kayan abincin dake kara yawan maniyyi a jikin dan adam.

 

 

*–SUFFOFIN KWANCIYAR JIMA’I–*

kwanciyar gaba da gaba: yadda ake yin wannan kwancciya kuwa
shine,mace ta kwanta akan gadon
bayanta ta wara cinyoyinta,shi kuma miji ya kwanta akan ruwan cikinta amma ya dan dafa gado ko shimfidar da suke kai,domin ya rage nauyinsa akan mata tasa, sai ya sanya ciyoyinsa a tsakanin nata
sannan sai ya sanya azzakarinsa
cikin farjinta sannu a hankali wannan kwanciya na da kyau sosai sannan kuma tana baiwa ma’aurata damar yin shafe-shafe da gugar juna.

 

 

*–KWANCIYAR BANGARE*

 

 

DAYA:wannan kwanciya ta kasu kashi biyu ne,akwai kwanciyar bangare daya ta gaba akwai kuma ta baya kwanciyar bangare daya ta gaba:wannan kwanciya mace kan kwanta ne ta gefenta na dama,shi ma namiji sai yayi irin wannan kwanciyar ,ya fuskanci matar tasa,amma dole nesai matar ta daga kafarta daya kadan sannan namiji zai iya sanya azzakarinsa cikin farjinta.

 

 

*–KWANCIYAR BANGARE DAYA TA,BAYA*

 

 

 

:ita kuma wannan kwanciya ana yinta ne kamar yadda ake yin kwanciyar bangare daya ta
gaba,banbancin kawai shine ita
wannan ta baya ake yi.

 

 

–JIMA’IN ZAUNE: yadda ake yin
wannan jima’in shine, namiji zai
zauna ita kuma matar zata zauna
akan cinyoyinsa,sannan sai ta raba cinyoyinta shi ma namijin ya dan bude gwuiwoyinsa domin ya raba cinyoyin matar tasa sai ya shiga da azzakarinsa sannu a hankali.

 

 

*–KWANCIYAR MIMMIKE:*

 

 

yadda aka yin wannan kwanciya kuwa shine, bayan namiji ya shigar da azzakarinsa cikin farji mace, sai macen ta hade cinyoyinta ta mike kafafunta,shi ma na miji sai ya hade cinyoyinsa mike ya kafafunta ya kwana dare-dare a kanta ita wannan kwancinya ana yinta ne idan miji ya zama mai karamin azzakari domin ta
taimaka wajen matse farjin ta yadda zasu samu gamsuwa.

 

 

*–KWANCIYAR HAWAN DOKI:*

 

 

yadda ake yin wannan kwanciya kuwa shine namiji ya kwanta akan gadon bayansa ya lankwashe gwuiwarsa kadan ta yadda zai dan dago cinyoyin mace da guiwa ita kuma mace sai ta bude cinyoyinta ta raba su ta sa mijin a taka tsakiya ta zauna a kansa, ta dan kwanta ka dan a kan kirjinsa,daga nan sai ta rinka motsawa tana turawa gaba kamarta hau doki.

 

 

*–DANDANON JIMA’I–*

 

 

jima’i na da wani irin dandano mai
tsananin dadin gaske tun farko lokaci da miji ya sanya azzakarinsa cikin farjin matarsa zai fara jin wannan dandano mai matukar dadi da daukar hankali musamman idan kanta ita wannan kan hanyar nustewa cikin farji a lokaci da azzakari ya nutse cikin farji mace ita kanta zata jin wani irin dadi mai tafiyar da hankai
abubuwan dake kara dadin dandanon jima’i guda shine ne idan aka rasa daya daga cikinsu ba za’a samu dadin dandanon jima’i yadda ake so ba misalin abubuwan daya ka mata ma’aurata su rika ci domin karin ruwan maniyyi.

 

 

*wake da albasa*
*naman kaji da kwai*
*yan shila da nonon shanu*
sabuwar tatsa
*ayaba da lemo*
*gwanda da inibi da dai sauransu.*

*❒ WAI KIN IYA WASA DA MIJINKI ❒*

*✎… Mata da miji sai Allah:*

 

 

*Duk Wanda ya shiga tsakaninsu yaji kunyar to a bar su mutum suyi rayuwarsu kada a shiga sai dai Ayi musu addu’a.*

 

 

 

*Ke matar ke ya kamata ki rinka jawo abubuwan wadanda za a rinka yi don kece cikin gida, idan ba kice masa a yi ba to yaje waje ya gani ke ko kina cikin gida duk wasan zai birge Ku ki tunkare shi da su kamar:*

 

 

 

*Wasan tabe-tabe da shafe-shafe yana da matukar amfani sosai duk lokacin da kike cikin haila yazo miki sai ki rinka tunkara tai da wannan wasa kinga kin more bai tunanin wata mace ki rinka yi masa tausa kina shafa shi kina taba ko’ina kike so sai ki taba sai ki kwantar da shi kina masa Zaki gani yana lumshe Ido don jin dadi bai so ki gama don murna ke,kuma sai ki daure kiyi masa har ya gama biyan bukatarsa, Zaki ga yana gode miki koda yaushe.*

 

 

*Kuma kina iya shafar sa har cinyoyinsa har da gabansa da ko ina, kina iya cewa Yayi miki tausa na San ko baki ce ba sai yayi miki don akwai abinda yake so a jikinki..*

 

*✎..Idan baki taba wadannan abubuwan Ba Ki gwada*

 

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button