.
🏥 Magunguna

Idan matsalar kace rashin samun kuzari idan kana saduwa da Matarka to ga hadin maganin da zakayi

Idan matsalar kace rashin samun kuzari idan kana saduwa da Matarka to ga hadin maganin da zakayi

Idan matsalar kace rashin samun kuzari idan kana saduwa da Matarka to ga hadin maganin da zakayi

 

Kasancewar jimawa ana jima’i yana daga cikin abubuwan da suke nuni da mutum namiji ne a wurin mace, kuma a maimakon ace kaine ka gudu saboda gajiya ai gara ace ita ce ta gudu sai abin yafi zuwa da kima.

 

Maza da dama basa iya jurewa suyi sama da minti goma suna jima’i, wanda hakan ba karamin lalaci bane tare da shiga hakkin mace. Domin ita bata kawo ba kanta ba kuma hakan babbar illa ce a gare ta.

 

Wannan fa’ida tana da muhimmanci sosai da kuma amfani a wajen maza wadanda basa iya daukar lokaci suna jima’i da matan su, to ku kwantar da hankalin su domin sauki yazo musu har wurin da suke.

 

 

Duk wanda yayi amfani da wannan maganin zai gane cewa kafin yasan wannan maganin lallai an barshi a baya sosai, kuma zaiyi mana godiya bisa hangar dashi da kuma ankarar dashi da mukayi da wannan fa’ida.

 

 

Abubuwan Da Za’a Hada Maganin Sune:

 

 

Ayaba
Madara (peak)
Lemon Jarka Fearless

 

 

Yadda Ake Yin Wannan Hadin:

 

Bude murfin Fearless din, a juye madaran Peak Milk a ciki, a jijjiga sosai, sai ka shanye abinka tas kar ba bawa uwargida, bayan kaci ayaba kamar guda 4 ko 2 ma ya wadatar.

 

Ma’aurata zakuyi wannan hadin ne bayan mintuna 30 kafin a kai ga raya Sunnar Manzon Tsira Annabi Muhammad (SAW), maza kadai zasuyi banda mata wannan Hadin a zamanke ne ba tare da kasha wata wahalar neman yayan itatuwa ba, sai dai ina muku fatan alheri tuzurai maza da mata, Allah Ya aurar daku ku dandana dadi da albarkan da muke sha a gidan aure.

 

 

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan maganin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

 

 

Za’a shanye wannan hadin awa daya kafin a kusanci iyali bayan anci abinci, insha Allah idan ka dage da wannan hadin zaka zama cikakken Namiji,domin kuwa kana da iyali baka sauke hakkin ka akwai sauran ka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button